ABUNDA KE BOYE BOOK 1 CHAPTER 2 HAUSA NOVEL

runtse ido ammi babba tay jinwani irin tsananin kishi da mugun jin haushin maganan ya sarkafe mata wuya rai abace tace ohhh my god ramatu pls stop dis
ABUNDA KE BOYE BOOK 1 CHAPTER 2 HAUSA NOVEL
runtse ido ammi babba tay jinwani irin tsananin kishi da mugun jin haushin maganan ya sarkafe mata wuya rai abace tace ohhh my god ramatu pls stop dis,kefa kinjima kina zarginsu da zina..toh nide mijina ba haka yake ba aikuwa duk baudewarsa  akan soyayya bazai taba aikata zina agidansu ba. akace miki ko wane irin mijinki? hmmm dama kuwa inata nemanki dan naji ance mijinkin dakika mallake shi harya kunce ya nema wa wata yar university gida, so why dont we start looking at that issure wani uban shewa hajy ramatun tabuga tace ayyyuriiii raihanaty kenan wann ai tsohon zance ne, tuni labari ya shiga kunne na ,wata yar iskan yarinya ce fa daga can maiduguri kanuriya ce last week bokana yaci min ubanta yanzu haka nasaka yasa aljanunsa sunyi zina da ita a mafarki suntura ma arniya cutar HIV/AIDs in sha Allah kwanan nan zata mutu dashi kinga intaje lahira sai tama Allah bayanin cewa makaranta iyayenta suka turota tazo kano tana budewa mijina gindinta yana ci. see i am fully ready for this univer…