Gaba sukayi 'yammatan sukace kai Nasiba wannan guy d'infa?.
Dariya Nasiba tayi ta ce, "shima yayanmu ne.
Ya sunansa?, Dan munsan bobo ba suna
ABDUL-MALEEK BOOK1 END
Gaba sukayi 'yammatan sukace kai Nasiba wannan guy d'infa?. Dariya Nasiba tayi ta ce, "shima yayanmu ne. Ya sunansa?, Dan munsan bobo ba sunan yanka bane. Hhhhh kukam miye damuwarku da sunansa?, wannanfa ba irin mazannane masu sauk'in samuba, wlhy yanzuma bak'aramar sa'a mukayiba dahar yay doguwar magana...... Hangen Rahma datayi yasata cewa yauwa gama aunty Rahman can bara nakirata nadawo. Basuce mata komaiba tanufi Rahma dake tsaye itada aunty Ummy hannunsu d'auke da fillatai masu yawa. K'arasawa tayi wajensu da sallama, cikeda fara'a suka amsa mata, Nasiba ta ce, " aunty Rahma ya Abdulmaleek kam yana nemanki. Rahma tad'an marairaice murya, wayyo ALLAHna shikuma Dan ALLAH mizan masa yanzu?. Hararta aunty ummy tayi, takar6i fillatan hannunta tana fad'in zauna Jan aji wata ta k'yasa miki miji, kinga jeki ina nan ina jiranki. Cikin kunya Rahma tajuya suka tafi itada Nasiba, Nasiba ta ce, "aunty Rahma ALLAH …