wajajen yamma liss daga asibiti ayayin da na’urar E.C.G ke famar kara wata siririyar hawaye guda daya ta sulalo daga cikin idon Zainab Arifah ba tare
ABUNDA KE BOYE BOOK 1 CHAPTER 1 HAUSA NOVEL
⏯️4️⃣1️⃣ wajajen yamma liss daga asibiti ayayin da na’urar E.C.G ke famar kara wata siririyar hawaye guda daya ta sulalo daga cikin idon Zainab Arifah ba tare da ta farka ba, kusan ba'a cikin hayyacinta ba tafara wani irin gane ganen mugayen halittun aljanu masu muni da matukar tsoratarwa tareda gigitarwa dakyar da wahala ta kwaco hanklinta duk dama time to time haka zakana tana yawan razana ita daya.. zazzabin ne me tsananin zafi yake yawan rufeta ta ciki haka za tay ta ɓarin sanyi, saida har tay kwana biyu akwance anan asibitin amma ba agane meke damunta cos duk dama tana jin zafin zazzabin amma duk na'uran gwaje gwaje yakan nuna musu cewa lafyarta kalau ne gabaki daya kan likitoci yabi ya kulle sosai... babban asibitine da kwarrarun likitoci it was hard for her to believe its imcompetnce ace tanajin ciwo ajikinta snn ace wai ba aga komi ba, gashi ta hana sam a kira babanta sbda tanaso ne ita ta fara fahimtar abunda dake damunta kar ya kasance matsalarta da ibaad ne. arana na bi…