ABDUL-MALEEK BOOK1 CHAPTER 3

Saican yace halan yauma kazo kacikamin bakin office da yaranka?. Hhhhhhh kaima Kasan dolene Dan babu yanda za'ayi subarni nafito ni kad'ai.
ABDUL-MALEEK BOOK1 CHAPTER 3
Saican yace halan yauma kazo kacikamin bakin office da yaranka?.     Hhhhhhh kaima Kasan dolene Dan babu yanda za'ayi subarni nafito ni kad'ai.     Bobo Yakuma ta6e baki, Sakai awahala kenan, haka kawai ace duk Inda mutum zayi ana binsa tamkar wata jela?.     Girman kenan my guy Ammar yafad'a yana dariya.         Ammar ya ce, "mutumina kafa rame wlhy mike damunka?.     Bobo yafitar da huci mai zafi, babu komai Ammar.    To shikenan tunda babu komai yafad'a yana mik'ewa.   Da sauri Bobo yaruk'oshi Dan yasan haushi yaji, yi hak'uri abokina zauna muyi magana.     Ammar yadawo yazauna, wlhy Abdulmaleek kana bani mamaki yanda kake iya 6oyrmin wasu al'amura naka awasu lokutan.    Bobo ya ce, " kayi hak'uri Ammar bawai ina 6oye maka wani Abu baneba, saidai ina ganin wannan sirrin gidanane, dukda nasan babu abunda zan iya 6oye maka arayuwata, kai kad'aine abokina Dana yarda dashi, nasan kaima hakane.     Hakane Bobo amma Dan ALLAH miyasa kake 6oyemi…