HALYSAAH HAUSA NOVEL

HALYSAAH HAUSA NOVEL
[4/28, 9:59 AM] khaleesat Haiydar 📚✍️: *If you should come across this post plss say a prayer for my late father, Allah ya sabunta masa rahama, ya gafarta masa da duk musulman da suka riga mu gidan gaskiya, Allah ya kyautata makwancinsu gaba daya, ya sa mutuwa hutu ce a garesu, Allah ya yafe masu kurakurrensu, Allah ya bamu guzurin tar da su* 🥺 **All thanks to Allah S.W.T for the chance and privilege to commence this new book, yanda muka fara lafiya Allah ya sa mu idar lafiya* _Hmm ga fa Halysaah, Allah ka bani ikon delivering babu cece ku ce_ *This first page goes to all the members of Mayraah Conversation, i love and appreciate you all*🥰 ✨✨HALYSAAH✨✨ By _Khaleesat Haiydar_✍🏻 1.... Tsaye take ta jingina da trunk din bishiya a wani babban garden dake dauke da shukoki iri iri da suka kawata wajen, tsuntsaye sai shawagi suke a garden din happily making a chirping sound as the sun set slowly, the view was so beautiful and breathe taking, duk da yanda ta kafe view din da ido gaba daya hanka…