AUREN BIYAN BASHI CHAPTER 2 BY ZAHRA’U BABA YAKASAI
AUREN BIYAN BASHI CHAPTER 2 BY ZAHRA’U BABA YAKASAI Kai Yaya ya more”. Ta ce, “Aunty Bahiyya, in kin tashi haihuwa ki haifar min irin ki komai da komai, ni kuma sai na haifa masa mata”. Azima tayi ta mana . dariya. Su hudu suka zo Kannensa ne Jamila da Azima, Laila da Mabaruka, gaba dayansu suka zauna muna hira. Sai da suka yi wanka sannan suka ci abinci, hira muka yi tayi, tunda dama na san su ni Adnan ne ban sani ba, kasancewar shi ba a nan ya yi karatu ba, amma zumunci ne me girma a tsakaminmu da su, du kuwa da cewar mu yanzu babu abin. Jamila mate dina ce. Na ji dadin zama dasu sosai, dan suna girmama ni. Sai dai Adnan ba shi da kirki, abu kadan ya zagen ko ya yi min tsawa, Karshe ya ce min “Shi me zai yi dani, yana da dubuna suna jiransa”. Na kanyi mamakin me yasa bana birge shi? Me ya sa ba ya kaunata? Saboda auren biyan bashin da aka yi dani. Wai yaushe zan rayu kamar sauran mata, kwalliyata, daukar magana, girki mai kyau, duk na yi banyi nasara ba. Shi wanne irin mutum ne? Na tat…