TSINTACCIYA CHAPTER 5 BY NIMCY LUV

TSINTACCIYA CHAPTER 5 BY NIMCY LUV
TSINTACCIYA CHAPTER 5 BY NIMCY LUV                  Www.bankinhausanovels.com.ng  Cinyarsa! Wata ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya mai sanyi Abbu ya sauke yana lumshe idanunsa, da sauri Akeela ta ɗaga jiƙaƙƙun eyes lashes ɗinta zuwa sama kafin a hankali ta buɗe idanunta tare da sauke Kallonta a fuskarsa Abbu wacce take dab da tashi. Wani sassanyan Murmushi ya sakar a hankali kuma cikin sakin fuska yace.. “Babyna Daughter na” Ƙuri tayi masa da idanu, saboda kamarsa da Mutumin ɗazo, she’s a cleaver gal amma muguwar taɓararriyar mai saurin kuka, ko dan yawan ciwonta ya sanyata kuka ohhhu?! Tana da ilimi sosai musamman na addini bata wasa da sallah sam komai tana da tsari. Murmushi Abbu ya sakar mata yana shafa sumar kanta dai-dai fuskarta yace. “You’re wake up Babyn Abbunta how do you feel now? Ya jikin?” Ya faɗa yana manna mata kiss a goshinta a hankali ta zame jikinta daga kan cinyarsa tana ɗan marai-raice fuska kamar zatai kuka da sauri tace “no don’t cry kinji” kai ta ɗaga masa tana lumshe idanunta …