TSINTACCIYA CHAPTER 3 BY NIMCY LUV TSINTACCIYA CHAPTER 3 BY NIMCY LUV Www.bankinhausanovels.com.ng Jiyayi Numfashinsa na wata iriyar fusga lokacin daya sauke idanunsa a saman ƙirjinta, cikin sauri ya zame idanunsa yana shafa fuskarsa. Bai taɓa ganin halittar da yaji yana mutuwar so, irin son nan mai zautar da mutane irin Akeela, at least zai iya good 35yrs ko sama da haka, kusan jiƙarsa ma take ba ƴar ba, ko zai haɗata da yaransa sai dai suyi age mate da Aleema. Malam ne yay gyaran murya kafin yace “zauna mana Bukar” zama yay still idanunsa akan fuskar Akeela kamar zai haɗiye ta, saboda wani mugun kyau da tayi masa a fuska, ga ƙirjin nan dam, so Ma sha Allah, But even her lips are looking luscious succulent and irresitable every tensed man. Shafa fuska ya sake yi kafin yace. “Baffa badai Akeela tayi wannan girman ba?” Murmushi Baffa yay yace “Wallahi Bukar” “Allah sarki, the last time dana ganta tana primary 2 ne” cewar Abbu ya faɗa murya a shaƙe. A sanyaye Baffa yace. “Kayi hqr Bukar garin ceto ƴar dana haifa ɗan cikin ka …