BABBAR YARINYA CHAPTER 5 Oum Aphnan

BABBAR YARINYA CHAPTER 5 Oum Aphnan
BABBAR YARINYA CHAPTER 5 Oum Aphnan Www.bankinhausanovels.com.ng  Fuuu ta wuce ɗakinta ,taje kan hamshaƙin gadonta ta zauna tana dafe dakai tana faman girgiza ,kamar ƴar ƙwaya a dole an mata ba daidai ba,hajiya zainab da dunfarowarta kenan taga sanda ta kwalle bawan Allah da mari yasa Zuciyarta tsayawa da harbawa na wucin gadi,hakan ya baiwa Islam zarran wucewa safely . Cikin Murya kamar za tayi kuka ta ƙarasa gaban Barrister Magan “My Deepiest Apology onbehave of my daughter don Allah kayi haƙury yarinya ce,kai mata uzuri Afwan ,Mu shiga daga ciki ko?” Ɗagowa yayi da idanuwarsa da suka rine sukayi jajir ya kalleta,sannan yayi wani irin dariyar yaƙe da yafi kuka ciwo “Momy Islam bata sona,basai na shigo ba,Sai Anjima” Da sauri ya juya ba tareda ya kalli kowa ba ,ya nufi motarsa  “Suwaiba” Ta ƙwallawa Mai aikinsu kira cikin tsananin fusata  Yarinyar kamar zata kifa ta zo gabanta cikin uniform ɗinta “Na’am Hajiya gani!” “Maza Jeki ,ki kiramun Islam,ko me takeyi tazo ina neman ta” Dasauri ta juya ,zu…