SHU'UMIN NAMIJI CHAPTER 4 BY FATYMA SARDAUNA

SHU'UMIN NAMIJI CHAPTER 4 BY FATYMA SARDAUNA
SHU’UMIN NAMIJI CHAPTER 4 BY FATYMA SARDAUNA                     Www.bankinhausanovels.com.ng  Jinjina kai Abid yayi haɗe da kallon Zaid, “maiyasa bazakayi amfani da soyayyar da take yi maka ba wajen biyan buƙatan ka, dole sai kayi raping ɗinta??” Abid ya tambaya, Murmushi Zaid yayi haɗe da sanya haƙoransa ya cije kyawawan lips ɗinsa, batare dayace da Abid ƙalaba, yaci gaba da shan wine ɗinsa,, sarai Abid yafahimci abunda Zaid ɗin ke nufi don haka shima baisake ɗago zancen ba, saima ɗaukar wayarsa da yayi yasoma latsa ta…. Kwance take akan ƴar yaloluwar katifarta, gaba ɗaya hankalinta da tunaninta sunaga tunanin masoyinta Zaid, wayar da Zaid yabata ne tasoma kara alamar shigowar ƙira, hanunta har rawa yake wajen son ɗaukar ƙiran, domin tana da yaƙinin cewa Zaid ɗin tane… “My Zahrah na !!” Muryar Zaid yadoki cikin dodon kunnenta, lumshe idanunta tayi alokaci guda haɗe da buɗesu, sosai taji nishaɗi na ratsa zuciyarta,, “Na’am !!” ta amsa masa in a low voice ɗinta, Zaid dake kwance kan make…