UNCLE NE CHAPTER 4 BY NIMCYLUV

UNCLE NE CHAPTER 4 BY NIMCYLUV
UNCLE NE CHAPTER 4  BY NIMCYLUV baki iya neman permission ba ko?” ya ƙare maganar yana ware ɗaurin da Mummy tayiwa sumar kanta,turo baki gaba tayi cikin Muryar shagwaɓa tace “zafi fa” waro idanu yyi waje tare da faɗin “where?” hannu tasa ta nuna dwon lips ɗinta inda ya murɗe mata, bai ce mata komai ba sai sumar kanta da yabi da kallo,harga Allah yana ƙaunar yaga suma mai yawa shiyasa a karan kansa ba bai fiye cire tasa ba,matsawa yyi can gefe tare da zama saman sofa yaci gaba da kallon tafsir a sunna t.v, haɗe rai yyi sosai kamar ba shine yyi mgn yanzu ba,ganin hakan yasa ta kwaɓe fuska tare da juyawa zata bar ɗakin..,cikin ƙasa da murya kamar mai raɗa yace “kee ubanwa zai zuban?” ya ƙarasa tambayar yana ƙara maida hankalinsa ga tafsir ɗin da ake,tsaye tayi masa aka after 20 seconds ta ƙarasu wajan zata taɓa jug ɗin taji saukar muryarsa yana faɗin “out..!” yadda yyi maganar yana ɗaga murya yasa ta tsorata dashi,da sauri tabar ɗakin jikinta duka rawa yake,tana fita ta haɗu da Aryan zai …