RAINO NE SILA COMPLETE

RAINO NE SILA COMPLETE
RAINO NE SILA COMPLETE *??RAINO NE SILA??* _ADOPT IS THE REASON BEHIND_         *_NIMCY LUV_* _Menene zargi?_ _meyasa mata ke faɗawa ƙaruwanci?_ _menene ilar shaye-shaye?_    _guys kushirya domin jin yadda za’a magance waɗannan abubuwan_ @wattpad Nimcyluv 08119237616      *guys cakwakiya tana book ɗin(sai na aureta)ko nunamin ƙaunarku ta hanyar siyan book ɗina 200 kacal M.T.N*       *?1 ↪️5*    *THE BEAGING OF THE BEAGING* Garin Kano a unguwar Sharaɗa da misalin karfe 6:30 na yamma wanda yayi dai² 22/jun ranar Litinin.   Gudu take kamar zata tashi sama a wani lungu mai tsaye da kuma duhu,ƙarar injin campany ba zaisa aji ihun da take ba,kallan ƴar da take hannunta tayi wacce babu alamar numfashi a tattare da ita,juyawa tayi domin ganin mutanen da suke biye da ita da niyyar karɓe ƴar hannunta ganin sun kusa cimmata yasa da ƙara gudun da take akan nada,wani lungu ta shigo wanda ba kowa yasan dashi ba cikin saurin ta ajjiye ƴar hannuta haɗe da lulluɓeta da wani baƙin zani,kwasa tayi da gudu ta bar waja…