TAZARAR DAKE TSAKANINMU CHAPTER 5

TAZARAR DAKE TSAKANINMU CHAPTER 5
TAZARAR DAKE TSAKANINMU CHAPTER 5 Ɗago kai Saifullah yayi ya ga me Baban Sasa ya ke yi ya dai ji yana shafa masa kamar mai neman tubarrukin maraya. “Watau Baban Sasa in a ce kowa zai dace da fitowa daga tsatson mutum irin ka ai ba sauran tashin hankali” ya faɗi bayan sun haɗa idanu.6 Dariya Baban Sasa yayi yana mai jin wani sanyi na ratsa shi don ya kasa gaskata abin da kunnuwar sa su ka jiye masa. “Nagode da biyayyarku gareni Ubangiji Allah ya baku zaman lafiya” Baban Sasa ya ce yana mai murmushin farin ciki, Aameen yayi nauyin fita daga bakin Saifullah, sai yaƙe yake yi don shi bai son a tsawaita addu’ar ma balle a dace da yinsa a bakin ƴan Aameen.7 “Bari na shiga wajen amaryar in tabbatar da dagaske na kada kai” yace yana mai miƙewa.3 “Ja’iri ai ni ɗin nan nine masoyinta na asali kai sai manaji” baban Sasa yace shima cikin dariya. Ficewa Saifullah yayi don ya gaji da ɓoye halin yake ciki, neman inda zai zuba su yake yi. Bai ɓata lokaci ba ya wuce ɗakin mahaifiyar sa ba ta…