kowa yasani, prof zayyanu is very sensitive and over reactive akan yarsa zainab arifah gani yake kamar gwal ce daga sama Allah ya sauko masa dashi, ya
ABUNDA KE BOYE BOOK 1 CHAPTER 3 HAUSA NOVEL
kowa yasani, prof zayyanu is very sensitive and over reactive akan yarsa zainab arifah gani yake kamar gwal ce daga sama Allah ya sauko masa dashi, yanzu ko tsawa kama Zainab arifah taje gida tana kuka sai ya zamo muku babban case da shi, da suka gaji da irin cin mutunci da baqaqen magana dayke fetsa musu idan sun mata gyara yasa kowa ya ja baya da ma zainab din gyara aka bar masa yarsa msmn ma dayasha gaya ma bappa zaidun cewa duk sanda ya takura ma yarsa da wa'azin karya wallah sai ya kulleshi. infact haryau zarginsu yake da cewa tunda Allah ya bashi yarsa suke neman hanyar da zasu rabashi da ita dan inya mutu a kwashe arzikinsa akawo musu.. Duk da rakin hajiya haka bappa zaidu ya dakatar mata yafara tuna mata wayannan maganganun saida tay shiru yace mata duk cikinsu babu wanda yake son yay fama da kazafi da zargi, ynxu qaddara wani abu yaje ya same zainab a gidan nan toh dole ne su zaa kama a kulle, kuma faɗar da gaban cikin gida ne, ..babu abunda zai jawo musu face zubewar kima …