MY LITTLE SISTER HAUSA NOVELS
💦🦚 *MY LITTLE SISTER*💦🦚 (SHE'S MY HEART💖) Daga alk'alamin *Autar alheri ✍️* Labarin my little sister lbr ne mematuk'ar kayatarwa bandariya saka nishad'i dakuma zazzafar soyayya 🌹💃 IZZAR MULKI SOLDIERS FAMILY INGARMAN NAMUJI WAYE MIJINA return TANTIRANCI Sabon salo Idan Kuma document d'in complete d'insu kikeso shima Zaki ,iya tuntub'ar nomber na ngd. BISMILLAHIRAHMANIRAHIM Page 1&2 _____________Wani kyakkyawan matashin saurayine dabaze wuce shekaru 27 ba aduniya kwance yake akan makeken gadonsa Yana bacci cikin kwanciyar hankali duk yakanannad'e jikinshi da blanket daganin yadda yake baccin kasan cewa hankalinshi kwance yakeyinsa Kuma bakaramin dad'in baccin yakejiba,,,asukwane tashigo d'akin tana famar surfa uban ihu tareda fad'awa kan bed d'in tana fad'ar wayyo Allah na sweet bro katashi bera ad'akin ado megadi wayyyo tashi kaganta,,, Y'ar k'aramar yarinya ce keta wannan uban ihu tana tana tada wannan saurayin. Cik…