CANJIN RAYUWA CHAPTER 3 BY HALIMA A K/MASH

Ta dubi wayar cikin bacin rai tana ganin sai tayi kasa da kai kamar munafuka Kinyi sallar ne? Cikin tsawa taji maganar mini tayi shiru tace bakijini bane? Tq girgiza kai tare da fadin banyi ba Hajiya ta rufeta da blfada ban gane bakiyi ba Anya ma kinayin sallar kuwa ta kalli hajia cikin sauri tare da fadin inayi mana hajiya tace karya ne kalli kalli agogonki karfe nawa ne yanzu? Da har zuwa yanzu bakiyi sallar magriba ba bare ishai inna lura musulunci baya burgeki islamiya kin daina duk wani abu da islma yazo dashi komai na addini kin mayar dashi kauyanci ke ga yar boko ko? Mimi dai bata dago kai ba Hajiyq tace nasan in ko za,a kasheki yanzu daqar idan zaki iya kawo cikakkiyar fatiha Kin zauna kinata danne dannen waya in baki sani bane gara ma ki sani kina cutar kanki ne rayuwar da kika daukar ma kanki bamai dorewa bace don haka bata dace dake ba ki tashi kiyi sallar yanzunnan,sakarya marar hankalil Simi-simi Mimi ta tashi ta nufi bandaki, Hajiya tace tunda ‘abin naki ya soma nisa haka, way…