ME & MY LION HAUSA NOVEL





 *🌹🦁🌹ME & MY LION🌹*🦁🌹




🫣


        Writer by Autar Alheri ✍️




Oh'oh'ohhhh 🀭🀭🀭 

        Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain Ι—insu, kana ze cika zukatasu da shauΖ™i tareda begen reality love❤️πŸ«‚ na haΖ™iΖ™a πŸ’―



Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ±Ψ­Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ­ΩŠΩ… 



Book one


Chapter 1 & 2


"Zaune suke acikin wani tanganemen parlor dukkan sun kewaye kujerin dake zagaye da dining tebble. Mutum kusan 6 de akai dattijuwa wadda bazata wuce shekaru 57 ba a duniya se megidanta dakuma yaransu duka maza su huΙ—u, kyawawa dasu tamkar Ζ΄aΖ΄an Larabawa Masha Allah ...Abinci sukeci hankali kwance bawanda ke wani Ζ™waΖ™waran motsi acikinsu. Kallon matar tayi akarona ba adadi kafin ta sake murmushi cikin soyayyar yaran nata tace "fawan wai duk wannan shiru shirun na minene abu kamar masu zaman makoki? Kodan son nagarine duk kuke wannan abin? Kafin fawan yabata amsa, Sena gafenshi yayi saurin cewa"yo ba dole mutum Yakama kanshi ba mami, idan kuma bahakan ba yasha horon sojoji. Dariya mahaifinsu yayi yaname faΙ—ar "ah'ah da maheer Banda sharri ba'aninda SHATTIMA zemuku Indai bawani laifin kukayi masaba, yaΖ™arasa zancen cikin barkwanci acikin ahalin nashi. Cikin sauri wanda yake duka Ζ™arami acikinsu masuna Fa'iz yace "Allah Dady doline mutum Yakama kanshi koda bemaka komaiba idan yazubawa mutum waΖ΄annan idanuwan nashi doline afirgita. 


Ɗagawa wanda inaga shine babba acikinsu yayi yana kallonsu fuskarshi Ι—aukar da lallausan murmushi kafin yace "ga wanda aka tambaya ga masu bada amsa, kai fawan dukafa kai mami tayiwa tamba amma kowanne kamar jira yakeyi wurin bada amsa. Dariya duka iyayen nasu sukayi. Kana fawan yace "bazaka ganeba bane yaa Noor lamarin babban yayane Seda taka tsantsan. Aiko suka koma sakin dariyar sedai kafin wani yakomayin magana acikinsu sukaji sohirtaccen Ζ™amshi turarenshi namusu sallama yana sanar dasu zuwanshi. Aiko atake duk suka Ζ™ara shan jinin jikinsu suna maida hankalinsu akan acin abinci dasukeyi.


Takowa yashigayi zuwa inda yahango ahalin nashi zaune, Ζ™aΖ™Ζ™arfan mutun ne cikakken namiji mejini ajika ma'abuci kyau da tsari irinna zaratan maza, farine tass dogo ingarman namiji mecikar zati. Kyakkyawa ne ajin farko domin duk kyawun Ζ™anenshi idan kaganshi zakace su Ι—in munana ne, yanada manya kuma rikitattun idanuwanshi masu bala'in kaifi da saka mutum ya shiga taitayinshi, yanada dogon hanci wanda yayi dede da zubin kyakkyawar fuskarshi, idan aka gun suma kuwa bance komaiba domin yanada suma wadda bazata misiltuba sabida shi Ι—in gargasa ne. 


namijin gaske ne kuma kwallon dan iska ne ga wanda ya shiga gonarshi, ba shida mutunci ko kaΙ—an agun miyagun mutane ko kuma Ι“ata gari, kana baya Ι—aukar wargi agida ko awaje, tsayayyen mutun ne me martaba kima da bukatar ahalinshi, agaskiya duk yadda zan misilta muku wannan guy Ι—in to yawuce nan, sedai ku wassafa kamanninshi dakansu, halayenshi kuwa aikinshine zenuna muku asalin wayarshi. Sanye yake cikin kayan aikinshi wato kakin soja green color sunyi bala'in zaunawa a mirΙ—aΙ—Ι—en jikinshi na Ζ™aΖ™Ζ™arfan namiji, domin kamar danshi kawai akayisu, farin silver dake manne akan gaban aljihun rigarshi nayi, inda naga anrubuta *LIEUTENANT MUSAYYEER MAHABUB SHATTIMA* da manyan haruffa, Hakan yasa nagane kenan Sunanshi musayyeer ne, woww gaskiya guy Ι—innan nikaina yatafi da inana ba Ζ™arya 🫣 


Ƙarasowa yayi dining Ι—in cikin sassarfa yaduΖ™a dede fuskar maminshi yana manna mata kiss a goshi kuma adede lokacin ne ya motsi siraran lips Ι—inshi yiwa dady shi barka da safiya acikin wani irin cool husky voice meshiga rai da ratsa zuciya....cike da so da birgewa Dady ke amsa mishi ta hanyar faΙ—ar "yawwa barka dai babana, fatan katashi lpy? "Alhmdulillah Dady, yafaΙ—a yana me lumshe rikitattun idanuwanshi jin yadda mami keshafa sumar kanshi. "Good morning Yaa shattima, cewar fawan, maheer kuwa cewa yayi "barka da safiya yaa Sayyeer. Yayinda Fa'iz yace "good morning yayanmu, yaname riΖ™o hannun yayan nasu. Dukkansu amsa musu yayi fuska asake cike da son Ζ™anen nashi, kafin Noor yabashi hannu yana faΙ—ar "good morning big bro. "Morning too bro, how is my baby's? "They are fine big bro, zasuzo ma anjima sukace. "Okay, kawai yace tare da fara shan coffee da mami ta ajiye mishi anutse, batareda fa'iz yasake mishi hannuba har ya gama shan coffee, kana yamiΖ™e yana yiwa iyayen nashi sallama yafice daga gidan riΖ™eda hannun Fa'iz 


besakeshiba seda yakaishi har inda dandazon motocinshi suke, yaranshi naganin fitowarshi sukazo cikin sauri suna sara mishi cike da girmamawa, kafin Ι—aya yabuΙ—e mai motar dake tsakiyar motocin farakal parado girar GLK, shiga yayi yana kallon fa'iz dake manna mishi kiss a hannu, kana suma duk suka shiga sauran motocin tare da tadasu, suka harba su akan kwalta cikin azababben gudu kamar yadda sukeyi akoyoshe.


Suma duka matasan dake cikin gidan miΖ™ewa suka yi domin kowanne yanufi wurin aikinshi, Noor Dr ne, fawan kuma company Dadynsu yake aiki shida maheer, fa'iz kuwa yanzu yake school begama amma yace yayanshi zegada. 


Wannan kenan.


Musayyeer shine babba suna kiranshida shattima kasan cewar yanada Sunan mahaifin dady kuma shine shattiman garinsu, Hakan yasa suke kiran musayyeer da Sunan.

Sekuma Nuraddeen wato Noor 

Fawan shikebin Noor se fawan, dakuma maheer kafin autansu fa'iz. Dukkansu sunada aure amma Banda auta fa'iz dakuma babban yayansu. Noor yaranshi biyu mace da namiji, fawan kuwa Ζ΄arshi Ι—aya yayinda matar maheer takeda shigar ciki ayanzu.


Kowannesu shine yanemo matar aurenshi ya aura amma Banda fawan daya auri yarinyar abokin Dady su wanda kuma Dady ne dakanshi tanemi wannan alfarman.


Sunan matar Noor Marwanatu suna kiranta da Anty Marwa. Sunan matar fawan, safiyya, suna kiranta Anty sofi, sematar maheer ita kuwa sunanta jidda.


Anty Marwa mace ce me Son mutane da kawaici, kuma ta fito gidan mutunci da sanin darajar Ι—an Adam, amma fa batada kunya ko kaΙ—an wurin nunawa mijinta da soyayya. 


Anty sofi, mace ce me jiji dakai da isa, tana mugun son fawan amma shi kam auren biyayya yayi mata, sedai betaΙ“a bari tafahimci hakanba. Iyayenta basuda mutunci ko kaΙ—an watsatsune naΖ™ashe kana basuda tarbiyya ma balle subawa Ζ΄aΖ΄ansu, su uku suke agidansu akwai yayansu mubina wadda tagirmewa safiya sosai sekuma Ζ™anwar safiya wato zeemama domin Zainab ne sunanta amma zeemama suke kiranta.


Jidda maheer kuwa, muguwar raguwa ce takarshe sedai ahakan mijinta na mugun sonta kuma itama tana sonshi sedai ragwanta kawai dake damunta.


Masu karatu kubi komai ahankali yadda Zaku fahimta domin akwai abubuwan dasu iya bayyana agaba wanda bamu faΙ—esuba ayanzu.



Bayan wani lokaci.


Cikin isa da izza irinta Ζ™aΖ™Ζ™arfan namiji kuma jami'in soja mejini ajika ya fito daga cikin tanganemen office Ι—inshi tafiya yake yi cikin sassarfa yanufi dandazon motocinshi, kyakkyawan mutum ajikin farko domin fa baΖ™arya lieutenant musayyeer mahabub shattima handsome ne baΖ™arya. Cikin sauri yaranshi suka miΖ™e tare da sara mishi kafin suka buΙ—emai motar tsakiya ya shiga, kana su kuwa suka shiga cikin sauran helux Ι—in dake zagaye da ita, kana suka harba kan kwalta cikin azababben gudu. Suna Ι—aukar hanya yabuΙ—e baki tamkar wanda akayiwa dole yace "suleja zamu nufa Usman. "Okay Sir, cewar captain Usman kana suka Ι—auki hanyar dazata sadasu da suleja.


Tsugunne take gefen hanya tana tsintsar yayan goribarta data watse, yarinya ce Ζ™arama wadda bazata wuce shekaru 16 ba aduniya kyakkyawar budurwa me matuΖ™ar birgewa da Ι—aukar hankali, black beauty ce domin ba fara bace, tanada suma metarin yawa kuma me Ι—aukar hankali, nagano Hakan ne ta hanyar Ζ™ananun gargar dake kwance akan gashinta kasan cewar sanye take da milk hijab wanda yahanamin ganinta da kyau. Tana cikin tsintsar goribarta tamiΖ™e arazane tana faΙ—ar kan ubancan, saka makon ruwan da akayimata wanka dasu na damana dake kwance agefen hanya. Ganin tayi motocin sunwuce tamkar basu wanzu a wurin ba, balle susan ta'asar dasuka yimata, Hakan yasa ta kwashe sauran goribar dake hannunta takwasa aguje tabi bayan motocin tana jifarsu da Ζ΄aΖ΄an goribar da iya Ζ™arfinta kuma  tana zaginsu, ta hanyar Ι—ura musu ashar.....!



Humm ME & MY LION yanzufa za'afara wasan πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ















Autar Alheri ✍️


*🌹🦁🌹ME & MY LION🌹*🦁🌹




Special and romantic love story πŸ’‹πŸ’“πŸ«£


        Writer by Autar Alheri ✍️



🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁

🌹🌹

🦁



Oh'oh'ohhhh 🀭🀭🀭 

        Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain Ι—insu, kana ze cika zukatasu da shauΖ™i tareda begen reality love❤️πŸ«‚ na haΖ™iΖ™a πŸ’―




Book one 


Chapter 3 & 4


"Amma ko alamar sunsanda zamanta Basu nunaba har suka Ι“ullewa ganinta, bata haΖ™ura tabisu har cikin gidan gonar da suka nufa....dukkansu sojojin sun fito tare da Ζ™amewa wuri Ι—aya, shi kuwa ogan nasu yaziro kafarshi Ι—aya, Ι—ayar kuma na cikin mota, da waya maΖ™ale a kunnenshi. Dagudu taΖ™araso gidan gonar tare da nufar inda ta hangesu tsaye, babu abinda mugun yimata Ι—aci arai irin yadda suka jiΖ™a mata milk Ι—in hijab Ι—inta na islamiya.


Waye ketuΖ™in wannan motar? TafaΙ—a cikin wani irin sexy sound tana zuba musu lulu ayes Ι—inta masu kama da na yar shaya. Dukkansu juyowa suka yi suna kallonta jin wannan sweet sound Ι—in metafiya da imanin mutum, ganinta sukayi asatsaye tazuba musu ido tana Ζ™are musu kallo. Yarinyar kyakkyawa ce baΖ™arya Sedai black beauty ce amma tanada wani irin sohirtaccen kyau me Ι—aukar hankalin me kallonta. Bawanda yace mata Ζ™aka sema Ι—auke kansu dasukeyi  daga kallonta. Cikin Ζ™ufula tasaka hannu tare da dukan motar dake kusanta tana faΙ—ar "wlh sekun fiddamin kowaye ke tuΖ™in wannan motar domin bazan yadda ba Hakan kawai yajiΖ™ani dan rashin imani kuma kugudu kubarni dan rashin tausayi tunku gaku sojoji, Toni wlh baruwa dako suwayeku kawai kufitimin da wanda yajiΖ™ani dan Sena rama.


 

Cikin hasa da mamakin Ζ™arfin halin yarinyar Captain Usman yajiyo yana faΙ—ar "kee barnan kafin natashi kanki da bindigarnan, yafaΙ—a cikin tsawa yana nunata da bidigar dake hannunshi...wani kallon bakada hankali tayi masa babu Ι—igon tsoro ko Ι—ar aranta, domin ko karkarwar da jikinta keyi na sanyine bawai natsoroba sabida bata Ζ™aunar sanyi ko kaΙ—an ajikinta. Cikin tsiwa da rashin tsoro tace "au badai Zaku nunaminba kenan, tayi maganar tanabin Ζ™afar wanda ke cikin motar tsakiya da kallo, a kuma Dede wannan lokaci lieutenant musayyeer ya fito gabaki Ι—aya daga cikin mitar dawayarshi akunne yafara takawa zuwa cikin cikin parlor.....Shi kuwa Caspian ganin renin hankalin yarinyar yayi yawane yasa yayi kanta cikin tsawa yake faΙ—ar "dan ubanki munyi miki kamada sa'arkine? Yana faΙ—ar Hakan yana kaima mata harbi daΖ™afa. Aiko cikin zafin nama tagoce tare da daka wani uban tsalle kamar wata kwaΙ—o segata Ι—are Ι—are ajikin lieutenant musayyeer shattima daya kusan Ζ™arasawa kofar parlor. Wani irin runtse ido yayi daΖ™arfi jin mutun yafaΙ—o mishi ajiki ajikin tamkar wani soso domin ko kaΙ—an batada wani nauyi. Ido duk sojojin dake wurin suka zaro cikin mugun tashin hankali da mamakinta, wasuna dafe kai wasu buΙ—e baki tamkar za su tsaga bakin sabida tsabar ruΙ—ewa...shikuwa wani irin sanyi yaji yadsuke bayanshi saka makon jikinta datake cuΙ—awa aduka bayanshi tana goge masa ruwan da suka watsa mata. Wani irin fisgota yayi da hannu Ι—aya taredayin jifa da Ita aΖ™asa, kana yajiyo yazuba mata wannan rikitattun idanuwan nashi masu firgita yan maza.


Ganin Hakan yasasu Captain Usman dawowa cikin hayya cinsu cikin hanzari sukayo kanta domin suci ubanta kafin su aci nasu, domin wlh shattima kwallon Ι—an iskane ze iya cin ubansu amadadin ita, Sedai kafin su Ζ™arasa sukaga yaΙ—agata cak da hannu Ι—aya yayi cikin parlor da ita.."yayi kyau kinkai Ζ™arshen rashin kunya yau. Cewar wani soja. Cikin takaicinta Ι—aya daga cikinsu yaΖ™ara cewa "Allah yasa boss yayi raping Ι—in shegiya taso jaza mana masifa koyanzu kuma nasan batsira mukayiba. Girgiza kai Captain Usman yayi kawai domin ya san abune me wahala lieutenant yayi raping Ι—inta kamar yadda suke faΙ—a domin shi sam baya harkar mata, amma da yanayi shikanshi zeso ya Ι“alla yar iska. 


Shi kuwa shattima yana shiga parlor yayi wani irin wulgata tamkar ya jefa kiyashi. Aiko ta tsandara Ζ™arar da seda gidan ya Ι—auke saka makon mugun buguwar da Ζ™ugunta yayi ajikin kujerar parlor. Tsallaketa yayi yashige wani bedroom dake cikin parlor yana shiga toilet yawuce domin wani irin Ζ™yanΖ™yamin kayan yakeji dudda kasan cewarsu kaya mafi yosuwa da daraja agareshi, cire su yayi doka har Short Ι—in pajamas daje jikinshi. Yayi saura dagashi se Fatar jikinshi. Ataoroce nayo baya domin nikam bazan iya jurar kallon wannan mirΙ—aΙ—Ι—en sojanba🫣 bayan minti biyar ya fito ahakan yadda yake, kana yabuΙ—e widrop ya fiddo wando 3 kwata da Ζ™aramar riga duka farare Ζ™all yasanya.


Acan parlor kuwa gabaki Ι—aya wannan budurwar tafita hayya cinta sabida wani irin Ζ™ugi da Ζ™ugunta keyi kasusuwanta narabuwa da junansu sosai take kuka tana jan Allah ya isa domin ko motsin kirki takasayi.


Unguwa uku 



Misali Ζ™arfe 7:30pm wata dattijuwar sohuwa ce ke tsaye abakin Ζ™ofar gidanta se kuka take yi, gabaki Ι—aya taΙ—agawa maΖ™otanta hankali, mlm Bello se haΖ™uri yake bata amma fir taΖ™i se Ζ™ara tuburewa takeyi. Daga gefe Ι—aya kuwa samarine kusan su shida ke tattauna yadda zasuje neman jikar tsohuwar domin sunsan yau tabbas idan ba'aga *FAILUSHA* ba sunsan babu sauran zama lafiya a unguwar...da Ζ™yar da siΙ—in goshi mlm Bello da matarshi suka lallaΙ“a Hajiya kaka ta shiga cikin gida da aΖ™awarin zasu Nemo mata failusha Aduk inda tashiga. 

Hakan suka zauna da Ita har kusan 11:00pm amma babu failusha babu dalilinta, wannan dalilin ne yasa hankalin Hajiya kaka yaΖ™ara tashi, takira yayar failusha dake aure anan cikin suleja Ι—in tasanar mata Ι“atan Ζ™anwar tata. Cikin tashin hankali Anty fa'iqa tagaizayo zuwa idan Hajiya kaka itada mijinta, anan mijin nata yaΖ™ara baza motane yadda sanarwa da ja'an tsaro zancen neman failusha, abu kamar wasa cibi na neman kaisu dare. Cikin karaya Anty fa'iqa tacewa Hajiya kaka "kaka wai kinsanarwa dady ne? "Nasanar mishi a ina inazanganshi tund kinzo yanzu ai seki kirashi. 



Gidan gona


Tun da ya shiga bedroom Ι—inshi beΖ™ara fitowa ta se wuraren 2:30am. Yafitowa yayi sanyeda sleeping dress riga da wando masu santsi, se wani irin sihirtaccen Ζ™amshi yake bazawa memugun shiga jiki, riΖ™e yakeda laptop ahannunshi yana tafe yana aiki hankalinshi kwance, ga dukkan alamu ma yamanta da wata halitta acikin parlor. Sedai yana zama ya fara jiyo shashekar kuka Ζ™asa Ζ™asa murya ko fita batayi, atake yatinada abinda yafaru Ι—azu. Cije lips Ι—inshi naΖ™asa yayi cikin wani irin Ι“acin ran abinda Ζ™aramar yarinya tayi mishi tabbas kowaye yaturota baΖ™aramin shiri yake dashi akanshi ba, yajima yana tinani acikin ranshi kafin yamiΖ™e ya shiga tako cike da izza da kurazari tamkar bijimin Zaki. Yana zuwa wurinda take, betsaya komai ba ya falla mata wani gigitaccen marinda seda ta mulmula sau kusan huΙ—u kafin tatsaya sabida Ζ™afar senter tebble data tareta. Takawa yakarayi ya cimma ta kana yadoΖ™o da zimmar tambayar ta, domin shi baya fara tambayar mutum seya fara sauke mishi maruka. Ganinta dayayi asomene yasa yamiΖ™e azuciya ya Ι—auko ruwan faro masu bala'in sanyi yaΙ“alle marufin kawai ya shiga bulbula matasu atsakiyar kanta suna sauka ajikinta. Wani irin nunfashi taja tare da Ζ™oΖ™arin buΙ—e lulu ayes Ι—inta ataoroce Sedai takasa Hakan sakamon wani arnen sanyi dataji yana shiga cikin Ζ™ofofin gashin jikinta wanda yasa nomfashinta fara kokawar barin jikinta, bata gama kokawa da nomfashinta tafara wani irin kakari idonta na neman kafewa saka makon wata muguwar shaΖ™a da shattima yayi mata tare da falla mata mari lokaci Ι—aya, cikin wani cool voice me firgita tsagera yace "uban waye yaturoki gareni? Waye shi baze iya tunkarana ba harse yaturomin mace? Macen ma jinjira irinki. Zaki gayamin wanda yaturoki kosena kashe anan naΙ“atar da gawarki. YaΖ™arasa zancen yana karayin jifa da ita again. Afirgice taΖ™ara farkawa domin tun sheΖ™ar da yayi mata taΖ™ara somewa. Cikin wani irin tashin hankali da tsoron ganin mutuwa afilin Allah, tabuΙ—e bakinta dake rawa muryarta ko fita batayi sabida tsabar gala baita, tace "MY LION, zokaceceni ahannun wanna sojan zekasheni sekuma tasake rushewa da kukan nadamar zuwanta makasarta. Shi kuwa azuciye yayi kanta, sedai tana ganin yanofota tamkar wani Zaki yasa taΖ™arayin Ι—ib tasome akaro na uku. Wani mugun tsaki yaja taredayin Ball da ita kana ya Ι—auki laptop Ι—inshi yakoma bedroom domin tabbatar idan yabi ta zuciya to kasheta kawai zeyi.


Ashe gari 


Misalin Ζ™arfe 9:00am ya fito cikin wasu Ζ™ananun kaya wanda suka yi bala'in karΙ“ar Fatar jikinshi blue gens and jar t-shirt kayan baΖ™aramin kyau suka yi mishiba, tako yake yi cike da jamunta ya fito daga cikin gidan kai tsaye motocinshi yanufa da da waya a kunnenshi yana magana cikin harshen Turanci tamkar ba Ι—an Nigeria ba, magana yake yi da abokinshi kuma aminin shi mutallab. Cikin sauri duka yaranshi suka taso suna sara mishi cike da girmamawa kafin Caspian sahib yabuΙ—e masa kofa ya shiga kana yarufe suma duk suka shiga nasu motocin sukabar gidan gonar cikin azababben gudu tamkar zasu tada Ζ™wallar kamar yadda suka saba... Captain Usman da Captain sahib kuwa tunanin yarinyar dake cikin gidan sukeyi sunsan tunda sukabar gidan gonar bazasu dawoba kana kuma ga yar mutane aciki, kuma basuda halin tambaya ko tunatar dashi domin basuga fuskaba, wata zuciyar natabayarsu to wai koya kasheta ne? Wata kuma na gaya musu sam shattima baze iya kashe maceba macen ma Ζ™aramar yarinya kamar wannan dudda kuwa yakeda baΖ™ar zuciya. Suna cikin wannan tunanin sukaji sansanyar muryarshi yana faΙ—ar "muce unguwa uku kawai sauri nakeyi mu koma Abuja dawuri.."okay Sir cewar captain Usman kana suka Ι—auki hanyar unguwa uku dudda cewar sunsan dama can ne inda zasu nufa a suleja Ι—in.....!




🌹ME & MY LION 🦁 


Kofa sanwa ba'a Ι—oraba balle ayi zancen fara girkiπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ


















Autar Alheri ✍️


*🌹🦁🌹ME & MY LION🌹*🦁🌹




Special and romantic love story πŸ’‹πŸ’“πŸ«£


        Writer by Autar Alheri ✍️



🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁

🌹🌹

🦁



Oh'oh'ohhhh 🀭🀭🀭 

        Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain Ι—insu, kana ze cika zukatasu da shauΖ™i tareda begen reality love❤️πŸ«‚ na haΖ™iΖ™a πŸ’―



Book one 


Chapter 5 & 6



"Hakan suka nufi unguwa uku kai tsaye., tafiyar minti 15 takaisu unguwa uku parking suka yi bakin wani madaidaicin gidan me shegen kyau da tsari, dirowa sojojin suka shigayi cikin hanzari suka nufi motarda ogansu ke ciki suka buΙ—emai. Shi kuwa tun tsayuwarsu mitar dake Parke bakin Ζ™ofar gidan yake kallo yana tinanin abinda yakawo Noor gidan yanzu da sassafe. Fitowa yayi cikin takonshi na Ζ™aΖ™Ζ™arfan namiji yanufi cikin gidan yana mamakin abinda yatara mutane Ζ™ofar gidan kamar Hakan. Tun a tsoron gidan yafara jiyo ihun Hajiya kaka, kuka take yi sosai tana tsinewa mutanen da suka sace mata jikarta, domin jiya ko bacci batayiba kuma batabar kowa yayiba., Ζ™arasawa yayi cikin gidan anan yasamesu duka zaune tsakar gida se famar bawa Hajiya kaka baki sukeyi. Kuma shine dalilin zuwan Noor tunda sassafe sabida kiranda Anty fa'iqa tayi masa. Sallama yayi akan lips Ι—inshi yanabin mutanen wurin da rikitattun idanuwanshi. Dasauri Noor yaΙ—ago jin muryar yayan nashi yana "Yaa shattima kaima Sedai Hajiya kaka tatasoka? Kafin lieutenant musayyeer yayi magana. Hajiya kaka tayi wani zumbur tamiΖ™e tana faΙ—ar "mesunan mlm Kaine? Yoshe kadawo? Wlh kadawo akan dede domin inason kanunawa koma waye yaΙ—aukemin jika cewar ba'a taΙ“a matar soja azauna lafiya, yanzu inbanda suke gantalalin mutane su Ι—auke amarya alokacinda angonta yadawo, wlh dai wannan mutanen sun cucemu Allah ya isa tsakanina da koma waye yayimin wannan aika aika, taΖ™asara zancen tana fashewa da kuka. 


"Inakwana Yaa shattima. Cewar Anty fa'iqa. "Lpy qalau ya amsa mata cikin cool voice Ι—inshi kafin yadubi Noor yana faΙ—ar "miyake faruwa ne wai? "Wlh Yaa Sayyeer wai failusha ce aka Ι—auke tinjiya har yanzu ba'agantaba shine duk Hajiya kaka ta daga hankalinta. "Eh naΙ—aga hankalin, yo badole naΙ—aga hankalinaba ai idan ba'agantaba shine mutun nafarko daze fara tuhumata, to wlh nidai kaji nagayama maisunan mlm kasaka anemimin jikata duk inda ta shiga aduniyarnan domin wlh Allah bazan yadda yawwa. TaΖ™asara zancen tana share hawayenta da gefen zanenta....idon lieutenant shattima yazuba mata yana kallon yadda take surfa tijara kafin yataΙ“e baki irin ko ajikinshi Ι—innan, kana ya kalli Anty fa'iqa yace "little sis turomin picture Ι—inta natura anemota. "To yaya cewar Anty fa'iqa tana buΙ—e wayarta kana ta tura kishi picture Ι—in failusha a WhatsApp. "Natura yaya... bece mata komaiba ya shiga Whatsapp Ι—in kuma yana amsa wayar general, kana kana yiyi forwarding Ι—in picture Ι—in izuwa wayar Captain Usman, tare da tura gajeren saΖ™o kamar Hakan "Anemota yanzu duk inda ta shiga Usman. Daga Hakan yafita contact Ι—in Usman kana yana cigaba da amsa wayarshi.


Gefen Captain Usman kuwa koda yabuΙ—e yaga saΖ™on megidan nasu, ido yazaro arazane yana faΙ—ar"anemota kuma kai ina, sekuma yasakawa megidan nasu kira, amma harta yanke ne dagaba, zesake kira kenan kira shi yashigo, cikin sauri yaΙ—aga yana faΙ—ar "Sir wannan yarinyar da kace anemo ai itace muka bari agidan gona yanzu. "Whatt? YafaΙ—a daΖ™arfi yana zaro rikitattun idanuwanshi kafin yajuya fuuuu yabar gidan, yanaji Noor da Hajiya kaka natam bayar shi lpy amma beko waigoba balle suyi tinanin ze amsa. 


Shi kuwa yana fitowa yafaΙ—a mota batareda yace komaiba, Hakan suka shiga tare da fisgar motocin aguje sukabar layin kaitsaye gidan gonar suka koma. Cikin takonshi na Ζ™aΖ™Ζ™arfan namiji yanufi tare da nufar cikin parlor. Kwance yaganta tamkar ma tacciya domin babu inda ke motsi ajikinta, duΖ™awa yayi ya Ι—aukota Sedai ganin yadda jikinta yasaki baΖ™aramin kayar masa da gaba yayiba sabida yasan tanada matsalar remonia gaya kuma takwana cikin azababben sanyi irin wannan. Hakan dai ya fito da ita domin ko a fuska baka isa kagane hankalinshi yaΙ—an tashi ba. Yana zuwa ya sakata motar da suka buΙ—emai kana yashiga wata daban sukaja motocin suka fice daga gidan gonar. 


"Musamu hospital mafi kuwa Captain Usman, yafaΙ—a tamkar bashine yayi maganarba. "Okay Sir, captain Usman yace kana yaΙ—auki hanyar dazata sadasu da wata asibiti dayagani lokacinda suka shigo garin, suna zuwa kuwa aka karΙ“eta cikin gaggawa aka shiga da ita emagency room, tareda bata temakon gaggawa, se rawar Ζ™afa sukeyi da ita ganin wannan mayan sojojin daduka kawota sunsan cewer lieutenant musayyeer baΖ™aramin mutum bane dudda cewar Basu fahimci koshi wayeba tun da babu kayan sojoji ajikinshi. 


Kusan awa Ι—aya suka Ι—auka kafin su samu nomfashinta yadedeta, Hakan suka fito, suna sanarwa da Lieutenant cewar tafarka. Bece komaiba se umurnin daya bawa Captain sahib akan cewar yabiyasu komai, kana shikuwa yakira Noor. Jikina rawa Noor Ι—in yaΙ—aga yana faΙ—ar "Yaa shattima. "Nasameta tana hospital kuzo, yana gama faΙ—ar Hakan ya yanke wayar..!














Autar Alheri ✍️


*🌹🦁🌹ME & MY LION🌹*🦁🌹




Special and romantic love story πŸ’‹πŸ’“πŸ«£


        Writer by Autar Alheri ✍️



🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁

🌹🌹

🦁



Oh'oh'ohhhh 🀭🀭🀭 

        Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain Ι—insu, kana ze cika zukatasu da shauΖ™i tareda begen reality love❤️πŸ«‚ na haΖ™iΖ™a πŸ’―



Book one 


Chapter 5 & 6



"Hakan suka nufi unguwa uku kai tsaye., tafiyar minti 15 takaisu unguwa uku parking suka yi bakin wani madaidaicin gidan me shegen kyau da tsari, dirowa sojojin suka shigayi cikin hanzari suka nufi motarda ogansu ke ciki suka buΙ—emai. Shi kuwa tun tsayuwarsu mitar dake Parke bakin Ζ™ofar gidan yake kallo yana tinanin abinda yakawo Noor gidan yanzu da sassafe. Fitowa yayi cikin takonshi na Ζ™aΖ™Ζ™arfan namiji yanufi cikin gidan yana mamakin abinda yatara mutane Ζ™ofar gidan kamar Hakan. Tun a tsoron gidan yafara jiyo ihun Hajiya kaka, kuka take yi sosai tana tsinewa mutanen da suka sace mata jikarta, domin jiya ko bacci batayiba kuma batabar kowa yayiba., Ζ™arasawa yayi cikin gidan anan yasamesu duka zaune tsakar gida se famar bawa Hajiya kaka baki sukeyi. Kuma shine dalilin zuwan Noor tunda sassafe sabida kiranda Anty fa'iqa tayi masa. Sallama yayi akan lips Ι—inshi yanabin mutanen wurin da rikitattun idanuwanshi. Dasauri Noor yaΙ—ago jin muryar yayan nashi yana "Yaa shattima kaima Sedai Hajiya kaka tatasoka? Kafin lieutenant musayyeer yayi magana. Hajiya kaka tayi wani zumbur tamiΖ™e tana faΙ—ar "mesunan mlm Kaine? Yoshe kadawo? Wlh kadawo akan dede domin inason kanunawa koma waye yaΙ—aukemin jika cewar ba'a taΙ“a matar soja azauna lafiya, yanzu inbanda suke gantalalin mutane su Ι—auke amarya alokacinda angonta yadawo, wlh dai wannan mutanen sun cucemu Allah ya isa tsakanina da koma waye yayimin wannan aika aika, taΖ™asara zancen tana fashewa da kuka. 


"Inakwana Yaa shattima. Cewar Anty fa'iqa. "Lpy qalau ya amsa mata cikin cool voice Ι—inshi kafin yadubi Noor yana faΙ—ar "miyake faruwa ne wai? "Wlh Yaa Sayyeer wai failusha ce aka Ι—auke tinjiya har yanzu ba'agantaba shine duk Hajiya kaka ta daga hankalinta. "Eh naΙ—aga hankalin, yo badole naΙ—aga hankalinaba ai idan ba'agantaba shine mutun nafarko daze fara tuhumata, to wlh nidai kaji nagayama maisunan mlm kasaka anemimin jikata duk inda ta shiga aduniyarnan domin wlh Allah bazan yadda yawwa. TaΖ™asara zancen tana share hawayenta da gefen zanenta....idon lieutenant shattima yazuba mata yana kallon yadda take surfa tijara kafin yataΙ“e baki irin ko ajikinshi Ι—innan, kana ya kalli Anty fa'iqa yace "little sis turomin picture Ι—inta natura anemota. "To yaya cewar Anty fa'iqa tana buΙ—e wayarta kana ta tura kishi picture Ι—in failusha a WhatsApp. "Natura yaya... bece mata komaiba ya shiga Whatsapp Ι—in kuma yana amsa wayar general, kana kana yiyi forwarding Ι—in picture Ι—in izuwa wayar Captain Usman, tare da tura gajeren saΖ™o kamar Hakan "Anemota yanzu duk inda ta shiga Usman. Daga Hakan yafita contact Ι—in Usman kana yana cigaba da amsa wayarshi.


Gefen Captain Usman kuwa koda yabuΙ—e yaga saΖ™on megidan nasu, ido yazaro arazane yana faΙ—ar"anemota kuma kai ina, sekuma yasakawa megidan nasu kira, amma harta yanke ne dagaba, zesake kira kenan kira shi yashigo, cikin sauri yaΙ—aga yana faΙ—ar "Sir wannan yarinyar da kace anemo ai itace muka bari agidan gona yanzu. "Whatt? YafaΙ—a daΖ™arfi yana zaro rikitattun idanuwanshi kafin yajuya fuuuu yabar gidan, yanaji Noor da Hajiya kaka natam bayar shi lpy amma beko waigoba balle suyi tinanin ze amsa. 


Shi kuwa yana fitowa yafaΙ—a mota batareda yace komaiba, Hakan suka shiga tare da fisgar motocin aguje sukabar layin kaitsaye gidan gonar suka koma. Cikin takonshi na Ζ™aΖ™Ζ™arfan namiji yanufi tare da nufar cikin parlor. Kwance yaganta tamkar ma tacciya domin babu inda ke motsi ajikinta, duΖ™awa yayi ya Ι—aukota Sedai ganin yadda jikinta yasaki baΖ™aramin kayar masa da gaba yayiba sabida yasan tanada matsalar remonia gaya kuma takwana cikin azababben sanyi irin wannan. Hakan dai ya fito da ita domin ko a fuska baka isa kagane hankalinshi yaΙ—an tashi ba. Yana zuwa ya sakata motar da suka buΙ—emai kana yashiga wata daban sukaja motocin suka fice daga gidan gonar. 


"Musamu hospital mafi kuwa Captain Usman, yafaΙ—a tamkar bashine yayi maganarba. "Okay Sir, captain Usman yace kana yaΙ—auki hanyar dazata sadasu da wata asibiti dayagani lokacinda suka shigo garin, suna zuwa kuwa aka karΙ“eta cikin gaggawa aka shiga da ita emagency room, tareda bata temakon gaggawa, se rawar Ζ™afa sukeyi da ita ganin wannan mayan sojojin daduka kawota sunsan cewer lieutenant musayyeer baΖ™aramin mutum bane dudda cewar Basu fahimci koshi wayeba tun da babu kayan sojoji ajikinshi. 


Kusan awa Ι—aya suka Ι—auka kafin su samu nomfashinta yadedeta, Hakan suka fito, suna sanarwa da Lieutenant cewar tafarka. Bece komaiba se umurnin daya bawa Captain sahib akan cewar yabiyasu komai, kana shikuwa yakira Noor. Jikina rawa Noor Ι—in yaΙ—aga yana faΙ—ar "Yaa shattima. "Nasameta tana hospital kuzo, yana gama faΙ—ar Hakan ya yanke wayar..!














Autar Alheri ✍️


*🌹🦁🌹ME & MY LION🌹*🦁🌹




Special and romantic love story πŸ’‹πŸ’“πŸ«£


        Writer by Autar Alheri ✍️



🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁

🌹🌹

🦁



Oh'oh'ohhhh 🀭🀭🀭 

        Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain Ι—insu, kana ze cika zukatasu da shauΖ™i tareda begen reality love❤️πŸ«‚ na haΖ™iΖ™a πŸ’―



Book one 


Chapter 9 & 10



"Cikin sauri Anty fa'iqa tariΖ™eta yayi da Dady yazo yana mata addu'a. Ganin suka family ta ne ketareda ita zekawai tarushe da kuka me taΙ“a zuciya domin tunda take bataΙ“a jin azaba irin wadda tajiya jiyaba, sosai take kuka sukuwa se rarrashinta sukeyi musamman Dady da kuma Noor, Hajiya kaka kuwa natayata kuka, da kyar suka samu tayi shiru. Kana Dady ya shiga tambayarta abinda ya faru da ita. Aiko tabasu labarin komai bata Ι“oye musuba domin failusha bata iya Ζ™arya ba ko za'akasheta seta faΙ—i gaskiya. "Ido Anty fa'iqa tawaro cikin mamaki tace "failusha da aurenki zaki rungumi wani Ζ™ato dan kawai kirama abinda akamiki? "Eh mana to basune suka jiΖ™aniba, tafaΙ—a tana turo baki gaba....."laha'ila ha'illallahu, yanzu ke Ζ΄arnan inbanda gantalewa tayaya Zaki faΙ—awa gardi salon ya hallakaki kidebowa mutane fitina gun wannan mijin naki me shegiyar zuciya, yanzu sekisa yatada garin nan, Hajiya kaka tafaΙ—a tana taslima da taΙ“a hannu.



"Yanzu dai shikenan duk wannan yawuce ai, kawai abinda nakeso Noor kaje kasamu doctor Ι—in daya dubata yayi mata transfer izuwa asibitinka semuwuce gida. "Okay Dady, kawai Noor yace kana yafice daga dakin. "Wayyoo Yaa lion Ι—ina kazo kaga abinda wancan sojan yayimin, dan Allah kadawo daga tafiyar nan uhnm uhnm, sekuma tasake kukan shagwaΙ“a...dasauri Dady yaΖ™araso inda take yana shafa kanta yace "ya Isa yi haΖ™uri mamana kinji, ai lion Ι—inki yadawo daga tafiyar shinema ya karΙ“oki daga hannun wanda suka saceki....ai tun kafin Dady yaΖ™araso tasaki wani irin ihu wanda yahanawa dady Ζ™arasa maganar tashi, tare da rungume dady tana murnar jin lion Ι—inta ya dawo, sekuma tasaki Dady tamiΖ™e tsaye akan gadon tana rawa tana juyi, cikinjin DaΙ—i tana waΖ™a, "kayaΖ™iraina kakafasansanin tubalin soyayarka.

"Zanbaka kaina koyanzu kakeso kanuna buΖ™atarta. 

"Daga kai baΖ™ari mai Ι—ayane.

Wanda raikeburi kai Ι—aya ne 

"Yeee mu lion welcome back to life yanzu zamu buΙ—e sabuwar rayuwa nida yayanaaahhh. TaΖ™arasa waΖ™ar tata dafaΙ—ar tana watsa duka hannayenta sama tana ihu...gaba Ι—aya baki suka saki suna kallonta cikeda mamaki musamman Yaa Noor, doctor da Anty fa'iqa, Hajiya kaka kam baki yaΖ™i rufuwa ganin jikar tata na farin ciki. Dady ma murmushi kawai yayi  yana girgiza kanshi domin shi duk abinda failusha zatayi a Ζ™uruciya yake ajiyeshi tun da har yanzu bata cika 16 ba.....Dr ne yace "tofa Masha Allah marar lafiyar ce hadda rawa? iKon Allah lallai lafiya tasamu alhmdulillah..."wlh kuwa likita ai doline kaganta tana murna mijinta ne ya dawo daga tafiya bayan tsawon shekaru shine yakawo wannan farin cikin, cewar Hajiya kaka.. ido Dr  yawaro cikin mugun mamaki, ya kalli failusha, dududu bata wuce sa'ar autarsuba, kuma wai miji gareta har wanda suka yi shekara da shekaru basa tare tab Ι—ijam wannan wanne irin aurene? Maybe tun tana zanen goyo aka daurashi. YafaΙ—a aranshi....shi kuwa Noor murmushi yayi kawai domin wannan waΖ™ar tata baΖ™aramin dariya tabashiba lallai zeso Yaa shattima yajita abakinta, tabbas akwai show agidansu, zega yadda wannan zaman zekaya. Besamu zarafinyin maganaba Kiran Anty Marwa yaΖ™ara shigowa wayarshi Hakan yasa yafice kawai daga Ι—akin. 


Shi kuwa Dr Ζ™ara dubata yayi kana yscewa Dady jikinta dasauΖ™i sosai Bama seta koma wata asibitin ba kawai tatsare shan maganinta in sha Allah zata Ζ™ara murmurewa, daga nan yabawa Dady sallamarta. Godiya sosai Dady yayi mishi tare da tarin alkhairi domin kuΙ—in aikinsu da magani tuni lieutenant musayyeer yabiya. Koda Noor yashigo harsun shirya zasu fita Hakan yasa suka fice baki Ι—aya. Dady ya kalli Noor yana faΙ—ar "Noor maΙ—auki daughter da fa'iqa idan ka ajiye fa'iqa gidanta seku wuce kawai kaida ita, nikuwa bara nakai Hajiya gida taΙ—auki abinda takeda buΖ™ata arufe gidan semu biyo bayanku. "Okay Dady badamuwa Noor yafaΙ—a yana riΖ™o hannun failusha yasakata gaban motarshi, kana Anty fa'iqa ta shiga baya, suka Ι—auki hanya. 


Shi kuwa Dady suna fitowa excort Ι—inshi suka buΙ—e musu mota ya shiga baya shida Hajiya kana suka Ι—auki tasu hanya suma.....Noor na sauke fa'iqa ko shiga gidanta bayiba yasake Ι—aukar hanya domin a Ζ™agare yake shi kanshi ya isa gidashi, domin Noor akwai fitina bayada haΖ™urin nisa da matarshi ko kaΙ—an, kuma ko iyayensu sunsan wannan hali na duka yaransu, shiyasa duk wanda yazo da zancen aure acikinsu basa hanashi sedai ma su sanya mishi albarka, domin abin tamkar jininsu ne, sedai suna mugun mamakin yadda babbban Ι—an nasu kerayuwa babu mace kuma lpy qalau, toba iyayenba har Ζ™annen nashi mamaki sukeyi, sedai sun ajiye abinne izuwa maybe shi beda irin wannan jinin nasu na gado, yayin da Noor kemasa kallon marar lafiya koba komai yabashi kusan shekara huΙ—u aduniya, domin yanzu yana 38 ne Noor na 34 amma shi harda yaranshi biyu shiko ko matar bayada Balle ayi zancen yara domin shi be Ι—auki failusha matsayin mace ba..


Suna shiga garin Abuja kaitsaye gidanshi yawuce da failusha domin baze iya haΖ™urin seyaje gidan mami ba tukunnah ya dawo. Yana gama parking ya fito yariΖ™o hannun failusha suka nufi cikin gidan. Anty Marwa kuwa tanajin tsayuwar motarshi tamiΖ™e cikin sauri tanufo parlor domin yaranta na gidansu sunje Hutu. Suna buΙ—e Ζ™ofar parlor tafaΙ—a jikinshi tare da manna mai wani irin kiss a baki, domin ita sam bata kulada failusha ba idonta mijinta kawai suke gani....Shima tuni ya saki hannun failusha ya Ι—auki matarshi cak tamkar ya Ι—auki yar baby yanufi bedroom da ita...baki da hanci failusha tasaki tana kallon tsintsar iskanci acewarta kafin taja Ζ™afafunta tana tura baki tazauna, tana faΙ—ar wlh ita bazata zauna gidanshiba yazo yamaidata gidan mami.


Sukuwa suna shiga bedroom suka zube akan bed suna kissing juna tamkar wanda suka jima basu haΙ—uba nan kuwa koda daren jiya seda suka mori juna, cikin zaΖ™uwa Dr Noor yafara fatali da kayan jikinshi, domin ita anty tuni ya cire yar fililiyar rogar dake jikinta. Hannunshi yasake kan cikakken nashanunta yana murzasu cike da zalama suna Nishi, kamar yadda itama takama Noor Ι—inshi tana sarrafa wa, ai atake suka ruΙ—awa juna jiki, bakajin komai aΙ—akin se Nishisu, cikin sauri Noor yakai hannunshi Ζ™asanta yadda yaji wurin sharkab yasashi faΙ—ar "wayyo my watermelon ohhh daΙ—i marwati, yana faΙ—ar Hakan yana Ζ™oΖ™arin Ι—aukar hanyar shi, aiko yana shiga suka saki ihu watare kafin ya fara kashe arna baji ba gani, kamar wani doki, lallai wannan jarumtar tajinice koda ba'afaΙ—a ba, sosai suke bidirinsu suna faran tawa juna sunbarwa Dady Ζ΄arshi nan yashe a parlor πŸ˜₯ kusan awa biyu dashigarsu, kafin suka fito riΖ™eda hannun juna suna sakarwa juna murmushi suka nufi dining, sedai ganin matashiyar budurwar zaune a parlor yasa anty Marwa yin turuss yana binta da ido domin bata ganinta sosai. "Wacece wannan baby? "Ohh ya rabbi wlh namanta da ita sweetie kece gabaki Ι—aya kika Ι—auke hankalina failusha ce fa kobaki ganetaba? Ido Anty Marwa tazaro tana faΙ—ar "yanzu baby tare kakeda jikar Hajiya kaka shine baka gayaminba innalillahi, tafaΙ—a tanayi kan failusha. Rungumeta  tayi tana faΙ—ar"Amaryar babban yaya sannu dazuwa kinzo lpy? "Ni rabidani ba shareni kikayiba keta Kinga wannan yayan me Ζ™aton kai hadda wani iskanc..🀭 sekuma takasa Ζ™arasa faΙ—a tarufe bakinta tana zare ido domin tasan Ζ™aramin aikin Noor ne yaci ubanta agidannan...itama anty Marwa zaro idon tayi aranta tana faΙ—ar Allah yasa failusha bataji taΙ“argazar dasukeyiba. Afili kuma cetace "mikikace Antynmu? "Baki tatura gaba cike da taΙ“ara tace "nidai kidena cemin wani anty tun da ba tsohuwa bace ni. "iKon Allah to naji yanzu dai zo muje kici abinci kiyi wanka seki huta ko? Aitanajin Hakan tamiΖ™e azabure ta fara matsar Ζ™wallar. "iKon Allah mikuma yafaru? cewar Dr Noor.."wlh Nima bansaniba baby.


"Minene little sis? Yatambaya tana riΖ™o hannunta. Ƙara turo bakinta tayi gaba kana tace. "Nidai wlh bazan zauna gidankuba kuna wannan abun nidai wlh gidan mami zani, se hawaye sharr..ido suka zaro atare suna kallon juna kafin Noor yace "munayin me? YafaΙ—a atsorace. "Uhn uhn. "Uhn me bazakiyi magana sena ballaki. Yasake daka mata tsawa. "Kuna shareni mana kuma kuma tafiyarku, tafaΙ—a cikin sauri kamar anfisgo maganar. "Harara abanka mata yana sauke ajiyar zuciya kafin yace "shin bazaki kici abincin bane? "Eh. "Okay muje "Sweetie barana nakaita gida nadawo. "To shikenan adawo lpy baby Allah ya kiyaye min kai, taΖ™arasa zancen tana mannawa Noor kiss a kumatu tamkar yadda tasaba yimasa duk zefita domin itafa akan mijinta bata kunyar uban kowa dede kenanπŸ‘


Itakam failusha da ido kawai takebinsu dudda suna bata haushi amma baΖ™aramin birgeta anty Marwa tayiba setaji inama ace itace itada lion Ι—inta (🀭 gaskiya failusha kin debo dazafi fa) Hakan suka Ι—auki hanyar gidan mami se tunani lion Ι—inta takeyi har suka Ζ™arasa...!



ME & MY LION paid book ne idan kintashi biya zaki iya tura kuΙ—inki a wannan account Ι—in πŸ‘‰ 2276776261 sha'awanatu kasim uba bank. Kana kkituramin shedar biyanki a wannan nomber πŸ‘‰ 07037092176 or 09112799371 on Whatsapp



*tofa ina kuke manyan mata masu capacity ❤️ mata nake magana ba muna mataba 😏 Hajiya idan kinsan kina Camada matsalar rashin samun alheri agun oga, ko rashin sha'awa, ko rashin ni'ima, ko matsalar rashin samun cikakkiyar gamsuwa a gunki ko agun megidanki Humm to kugarzayo domin ga haΙ—in buzaye na musamman domin matan Sunnah 🫣 idan kinsan ba akan mijin aurenki zakiyi anfani dashi ba to ina baki shawarar karkiyi domin kuwa wlh baze taΙ“a iya rabuwa dake ba, koda kuwa aure kikayi, kana inan mijinki na neman mata Shima wannan fagen nakine uwar gida me capacity ❤️πŸ‘‡*


1, munada taΖ™adari haΙ—i na musamman daga Ζ™abilar kanuri.


2, munada Ι—an sababi, ingan taccen haΙ—i daga sakkwatawan ShehuπŸ’ͺ


3, munada ruhul khari, gagarumin haΙ—i daga Ζ™abilar buzaye.


4, munada me Ζ™anΖ™ara daga Ζ™abilar togawa. 


5, munada Ι—an kuwwa maganin kurman namiji daga Ζ™abilar, shuwa. 



Ba iya wannan ba munada Ζ™alalolin Maganin kala kala masu inganci kama daga Maganin sanyi infection har zuwa hips da breast. Kana sanyi koda yahanaki haihuwa koda haifaffen ne ajikinki biΖ™udiratillah idan kikayi anfani da maganinmu to ze barki Indai bana ajali bane, manyan mata amotsa. Ga duk me buΖ™atar wannan maganin ze iya tuntuΙ“atar Autar alheri wato Dr Yasmeen Ahmad a wannan nomber πŸ‘‰ 07037092176. Allah yabamu lpy me amfani duniya da lafira.








Autar alheri ✍️


*🌹🦁🌹ME & MY LION🌹*🦁🌹




Special and romantic love story πŸ’‹πŸ’“πŸ«£


        Writer by Autar Alheri ✍️



🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁

🌹🌹

🦁



Oh'oh'ohhhh 🀭🀭🀭 

        Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain Ι—insu, kana ze cika zukatasu da shauΖ™i tareda begen reality love❤️πŸ«‚ na haΖ™iΖ™a πŸ’―



Book one 


Chapter 11 & 12


"Suna isa tafice da gudu ko gana parking beyiba, tafaΙ—a parlor tana Ζ™walawa Yaa shattima kira. "My lion..my lion.. Yaa lion Ι—ina. Where are you please? TafaΙ—a tana kwaΙ“e fuska...gabaki Ι—aya dariya mutanen dake parlor suka saka domin sam failusha bata kulada kowaba seda taji dariyarsu. Maheer, fawan, fa'iz, mami Hajiya kaka, Dady duk suna parlor. Ido tawaro data gansu sekuma tarufe fuskarta da tafukan hannunta. "Tofa kekuwa sabida tsabar Ζ™auyanci Zaki faΙ—awo mutane cikin parlor Hakan ko sallama babu balle gaisuwa kina Kiran wani lion to waye keda wannan Sunan agidan nan? Mudai bamu sanshiba. Cewer maheer yana harararta... Ζ™ara kwaΙ“e fuska tayi tana matsar Ζ™wallar amma batace mishi komaiba domin Allah yasani bataji daΙ—i rashin ganin lieutenant musayyeer a parlor ba..muryar fawan ce tasa tafara Ζ™afafunta jin yana cewa "Feelon kaka yau agari zonan yar Ζ™anwata rabida maheer kinji.. Hakan taΖ™arasa tsakiyar parlor kafin takai gun fawan Mami tariΖ™o hannunta tana zaunarda ita kusanta, tace "rabu dashi Ζ΄ata zo kizauna babana baya gida amma anjima kaΙ—an Zaki ganshi kinji. Kai tajinjina wa mami. Cike da salΙ“ita.


Itako Hajiya kaka yahayyaΖ™owa maheer tayi damasifa wai miyasa yace besan mesuna lion Ι—in jikartaba. Da Ζ™yar dai fawan ya lallaΙ“ata tayi shiru. Shi kuwa fa'iqa miΖ™ewa yayi tsaye yace "yar Ζ™auye zomuje kiga wani abu..ai Ζ™arasaba ta wullo mishi filon kujera tare da miΖ™ewa tabishi dagugu domin tuni ya arce dama Hakan sukeyi duk suka haΙ—u kamar sa'annan juna.."iKon Allah wai fa'iz wannan shirmen bazaka denashi bako? Mamana ba Ζ™anwarka bace ah'ah. Cewar mami. Rabu dashi  Rukayya Indai failusha ce dede take dashi. Hum Allah ya kyauta. 


Seda tagama gudane guda nenta itada fa'iz kafin tadawo bedroom Ι—inta dake gidan tun da dama can tasanshi, shiga tayi taje tayi wanka tacanja kaya kana tayi kwanciyarta batareda tabi takan abinci ba domin kozata kwana bazata Nemi wani abin domin taciba sedai idan takurata akayi..



Zoom 1


Wasu matasan matane zaune su biyu acikin bedroom se wadda taΙ—an fisu girma kaΙ—an dagani yayarsu ce. Ɗaya ce ta kalli Ζ™aramar tana faΙ—ar "Anty sofi wai seyoshene Zaki bawa anty mubuna haΙ—in Kaine koni danake Ζ™arama ai zan iya yimata abinda takeso Balle ke? "Humm bazaki gane bane zeemama amma wlh babban yaya nada wuyar sha'ani zan iya rantse miki kika ko ganina yayi baze ganeniba domin ko kallona betaΙ“ayiba, sa'annan kuma shekaran jiyafa ya dawo yanzu Hakan ko gaidashi bamujeba. Balle nasamu nazuba mishi Ι—in....ajiyar zuciya anty mubina ta sauke kamin tace "shikenan kibari duk ranar da kukaje gaidashin ki tabbar kinzuba please sofi sanin kankine banida burin daya wuce mallakar lieutenant musayyeer ayanzu kuma banida wata dama tayin Hakan seta hannunki idan kuwa bata samu bane tose na canja wata hanyar amma dai mufara gwada wannan domin wlh kota yayane Sena lashi zumar wannan guy Ι—in. Tana gama faΙ—ar Hakan tariΖ™o kan zeemama taΙ—ora akan cinyarta kafin ta fiddo nononta Ι—aya tasakawa zeemama abaki tana faΙ—ar "shaa Aurar mom 2 days sunyi missing Ι—inki.😱 Aiko zeemama kamar jira takeyi ta cabki nonon anty tata tafara zuΖ™a kamar tasamu na uwarta, tare da tura hannunta cikin rigar tariko Ι—ayan tana murza nipple Ι—inta. "Washh sweet sis shamin sosai, anty mubina tafaΙ—a tana Ζ™ara manna kan zeemama akan nonon nata. "Baki anty sofi taturo gaba tana faΙ—ar "dan kuyamutsani shine se ayanzu zakuyi bayan kunsan nayi missing kwana biyu, Allah nima bazan yadda ba, taΖ™arasa zancen tana tura hannunta kasan duguwar rigar anty mubina tare da sanya hannu tajanye pant Ι—in anty mubina wuri Ι—aya ta zuwa mata yatsunta acikinta, tana fingering Ι—inta. Aiko anty mubina ta banΖ™are tare da kwanciya plat tana Ζ™oΖ™arin cire rigarta. Cikin sauri suka tayata cirewa, suma duk suka cire kayan jikinsu, cikin mugun kwaΙ—ayin juna su kayi kan sunansu suna less tamkar hauka sabon kamu, kumawai ahakan yaya da Ζ™anwa ne uwa Ι—aya uba Ι—aya ( rabbi ka tsare mu daga biyagun Ζ™addarori muda dukkan musulmi baki Ι—aya πŸ˜₯)



Asokoro



Dukkansu zaune suke a parlor suna fira amma an wannan karon babu fawan kuma babu maheer kowanne yayi gidanshi. Mami ce kawai se Hajiya kaka dakuma fa'iz. Kallom Hajiya kaka mami tayi kana tace "mama nifa tun Ι—azu banga mamana ba ko ina ta shiga? Ko abinci bataciba fa. "Humm ai kaΙ—an kika gani Rukayya indai failusha ce, kinsan halin kayarki. Cewar Hajiya kaka tana mere baki. MiΖ™ewa mami tayi tana faΙ—ar "bara kugani kar yunwa takama yarinya irin wannan zama haka. Kaitsaye Ι—akin failusha tanufa koda ta shiga tana kwance akan bed tana bacci. Murmushi mami tayi kafin ta shiga tashinta, domin ko acikin bacci matakin lieutenant musayyeer tajeyi tana turo baki gaba cikeda taΙ“ara tana motsa lips Ι—inta wanda bakajin abinda take faΙ—a..... murmushi mami tayi kafin taΖ™arasa tadata...Tana buΙ—e idonta taga mami Hakan   yasa tasaki murmushin daya Ζ™ara mata kyauta, wanda yasa mami faΙ—ar "Masha Allah watafarakallah bi'ahasanilhaliqin, tabbas Allah ya albarkaceni da kyawawan yara daga mazan har wannan macen Ι—aya daya bani amana Allah ya albarkaci rayuwarku duka. "Mikikace mami? Ta tambaya cikin sansanyar muryarta. Bakomai mamana tashi kiyi brush maza kizo kici abinci kinjiko..baki tabuΙ—e zatayi magana kenan. Mami tace "kul karkice komai tashi kawai kiyi. Hakan yasa tamiΖ™e badan tasoba tanufi toilet tana turo baki.


Mami ta fito daga bedroom Ι—in failusha Lieutenant shattima nashigowa gidan, yatafita kamar irin nigoginnan na masuji daΖ™arfi da kuzari...wurinta yaΖ™araso tare da hugging Ι—inka yana manna mata kiss a goshi. "Good evening Mamina, yafaΙ—o akan lips Ι—inshi. "Murmushi mami tare da shafa kwantacciyar sajen fuskarshi kana tace. "Alhmdulillah babana kadawo lpy? "Alhmdulillah Mami. Daga Hakan yajuya zeshige Pert Ι—inshi. "Yo ina ganin bakanta yanzu maisunan mlm harnayi lalacewar daga kanni kakasa zuwa kagaidani, Hakan zaka sa Ζ™afa kawuce kana wannan tafiyar kamar zaka tada gidan, ko wanda ko wanda ze shiga yaΖ™i? Cak ya tsaya daga hawan benen dayakeyi, tare da juyowa ya kalleta da gefen ido sekuma yataΙ“e baki, kafin yajiyo zuwa cikin parlor inda take zaune, bece mata komaiba illa zama dayayi gefenta kana yasaka duka hannayenshi ya rungumota gudun karta faΙ—i idan ya rungumeta daga tsaye, kana ya manna mata kiss akumatu, cikin wani Ι—an iskan sexy sound yace "nina isa nace banyiwa matar oyoyoba, no.no. sam bazeyuba kawai banganki bane. Kafin yaΖ™arasa yaji Hajiya kaka na tabka salati tareda tafa hannu tana faΙ—ar "nashiga aljanna da izinin uban gijin, zamani ina zaka damu ya wannan lalacewar har ina? Maisunan mlm yanzu dama Kanada lafiya har haka amma kaΖ™i maida hankali akan iyalinka, amma danka mayar dani gantalalliya shine zakazo kana kiramin wani nono, wannan rashin kunya har haka maisunan mlm? Ido lieutenant shattima yazaro cikeda mamakin jin abinda ke fita daga bakin tsohuwar kaitsaye tacanja mai magana. Dan Allah ni Ι—agani kawani Ζ™waΖ™umeni kamar zaka Ι“allani, kawani zubomin wannan idon naka masu furgitani...gira Ι—aya yaΙ—aga mata wani wani lalacin murmushi wanda kai baka isa kace murmushi ne yakeyiba shida yayi abinsa shine kawai yasan yayi, kafin, yajuya yana kallon gefen mami ganin batama ganinsu Balle taji abinda suke faΙ—a yasa yajiyo yana kallon Hajiya kaka cike da iskanci kafin ta buΙ—e baki tamkar wanda akayiwa dole yace "oh sorry Hajiya kaka nono nakeso karkiga lafina kozaki banine matar atina tsohuwar love? YaΖ™arasa zancen yana kafeta sexy ayes Ι—inshi masu matuΖ™ar kaifi...kau shattima kwallon Ι—an iskane wlh πŸ˜‚..ido Hajiya kaka tawaro tare da Ι—auko filon kujera ta doga masa akafaΙ—a yagoce, tama faΙ—ar "sedai kaje uwarka tabaka murgujejen banza murgujejen wofi, yau harnayi lalacewar dazaka maidani abokiyar shaΖ™iyancinka yonaji lalatacce, taΖ™arasa faΙ—an tana haki kamar wadda tayi gasar tsere... miΖ™ewa yayi tsaye yana Ζ™are mata kallon yadda duk tayi laushi cikin Ζ™anΖ™anin lokaci Hakan, kafin ya Ι—auke kanshi yana taΙ“e baki irin ko ajikinshi Ι—innan kana ya haura zuwa Pert Ι—inshi.....yana Ι—agawa failusha na fitowa ganin mami bata parlor yasa tanufi Hajiya kaka tana faΙ—ar "kakata kedawaye? Waye yataΙ“amin ke yanzu yaga yadda ake chaskale agidannan? "Waye kuwa inbanda ganta lallen mijinki Ζ™aron banza ba mutun yayima wata maganarba yaturmusheshi da wannan mirΙ—aΙ—Ι—en jikin nashi...kai aitun kafin tarufe bakinta failusha tamiΖ™e aguje tanufi Pert Ι—in lieutenant musayyeer mahabub shattima, tana kiranshi da iya Ζ™arfin cikin sexy sound Ι—inta, my lionnn....! 



ME & MY LION paid book ne idan kintashi biya zaki iya tura kuΙ—inki a wannan account Ι—in πŸ‘‰ 2276776261 sha'awanatu kasim uba bank. Kana kkituramin shedar biyanki a wannan nomber πŸ‘‰ 07037092176 or 09112799371 on Whatsapp












Autar alheri ✍️