WASU MAZAN BOOK 1 CHAPTER 3 BY EL'LADAN

WASU MAZAN BOOK 1 CHAPTER 3 BY EL'LADAN
WASU MAZAN BOOK 1 CHAPTER 3 BY EL’LADAN Www.bankinhausanovels.com.ng  Wani irin kuka ta saka mai sauti tana fadin na shiga uku ni zahra Wayyo allah na Kuka take tamkar wacce aka aikoma da mutuwa. Ta Miqe ta fara hada kayanta cikin wata yar qaramar akwati Ta cika tab da kaya Wani gilas baqi ta saka a cikin idanun nata dan sbd hawayen da sukaqi tsayawa a idon nata Ta kama hanya ta fice daga falon saif yana wajen insiyyah wacce take ta turashi a cikin motar wasan yara Yana ganinta yace momi ina zuwa? anguwa? Ta daukeshi tana fadin kayi haquri kaji saif ba dadewa zanyiba ga anty insiyya nan Bai wani damu ba dan daman shi Yafı sabawa da insiyar akan momy tasa tunda ita ba samun lokacins take ba Dukda gilas din data saka haka bai hana insiyah gane kukan da umman tata tai ba Cikin tsananin ladabi da kulawa tace momy kamar kuka kike? Tai saurin kallon yai tata tace a,a insiyyah ba kuka naiba idanunane kemin ciwo Tadanyi jim kafın tace to momy na baki magani? Tace bani insiyyah ai daman ke malamata ce Malamin isla…