UMM ADIYYAH CHAPTER 92 BY AZIZA IDRIS GOMBE

UMM ADIYYAH CHAPTER 92 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 92 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng  zogin da ke cikin kirjinta ya ragu. ****k********* BABI NA HAMSIN DA HUDU Washegari yana dawowa daga wurin aiki, ta tarbe shi cikin kyakkyawar shiga da fara’a a fuskarta kamar ba abinda ya faru a jiyan. “Hmm! Me ake shirya mana a gidan, sai kamshi tun daga waje?” Murmushi ta yi ta ce, “Surprise ne, ka kimtsa kafin nan.” Daidai lokacin yaran suka shigo kicin din da gudu kowa yana *Abbie! Abbie!! Dukansu ya daga sama yana masu cakulkuli. “Ehhhm! Waye ne wannan? Mr. Chubby da Mr Chubbilee.” Kyalkyalewa suka yi da dariya. “Ku tafi ku ba ni wuri, na karasa aiki na, kun cika min kunne.” Umm Adiyya ta fada tana korarsu da matsamin hannunta. “An fasa mana rakiyar ne?” Zaid ya fada, lokacin da Saalim yake kokarin dare saman kansa. “Haba, Noorie, yanzu kam dai su Aslam sun girma, yaushe zan yi ta raka ku aski?” “Za mu je coldstone daga can.” Ya fada cikin Son ya canza mata ra’ayi, ya san ba wanda ya kai ta dokin zuwa aski saboda za aje shan (Ice Crea…