UMM ADIYYAH CHAPTER 89 BY AZIZA IDRIS GOMBE

UMM ADIYYAH CHAPTER 89 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 89 BY AZIZA IDRIS GOMBE                   Www.bankinhausanovels.com.ng  cakulkuli, idan na yi dariya labour zai tashi.” Cak! Ya tsaya ya daina murza dunduniyar kafafunta. Don Allah, kar ya tashi yanzu ki bari dai mu koma inda muka fi wayo, a nan ba barina za su yi na zauna kusa da ke ba, idan ya tashi a can kuma kin ga muna tare abinmu. Umm Adiyya ce ta toshe dariyar da ta taso mata ganin shigowar Hajja Ku. Sannu mai mata, mu din ai ba mutane bane da za a haihu a hannunmu, ku wuce Abuja idan kun tashi haihuwar.” Hajja Ku am me ya yi zafi, ni idan kun ce na damka maku ita ma yanzu sai na tattara na tafi.” Umm Adiyya dai kafafunta ta janye daga han- nunsa ta koma gefe, kai a kasa. “Rashin kunyarka sai kai, ku tafi can gidanku ku karaci abinku ku bar min daki ni na yi bakuwa.” “Haja Ku, Umm Adiyya ba ta son can yana wari, mun bude windows turaren da Fadeela ta sanya, ya fita sai ya gama fita za mu koma, ku zauna a daya dakin kawai da bakuwar.” Adiyya kam zare idanu ta yi cikin mamaki, Yaya Zaid!” …