RAYUWAR IRFAN CHAPTER 2 BY (UMMU KHAIRIYYA) RAYUWAR IRFAN CHAPTER 2 BY (UMMU KHAIRIYYA) Www.bankinhausanovels.com.ng ……….✍️K’amewa Irfan ya yi Agurin Yana kallan Babansa idan Nan nasa ya kad’a ya Yi jajir zuciyarsa na K’una, wasu hawaye ne masu tsanin zafi Suka zubo Masa…… “Abba in bakasan Ummata ka saketa Mana ta huta da wannan Rayuwar” A fusace Alh. Habun ya wqnkeshi da Mari “Anya kuwa Irfan Kai jinina ne gaskiya Ina tan tama Kullum Kuna k’un ta tawa Rayuwata kaida Mahaifiyarka Dubeni da Haka nake duk kunbi Kun tsofar Dani duk Abin da nake samu Akanku yake k’arewa Ya kukeso nayi da Rayuwata!!!!!!!!. Wani huci Irfan yakamayi Ummansa ce Tai maza ta kamashi tajashi tsakar gida Kofi Tai maza tad’auko ta tofa wasu Ayoyi daga cikin Alk’ur’ani me girma ta kafa Masa Abaki Nan da Nan ya Shanye Ajiyar zuciya ya dinga saukewa. Baban ne ya fito ya kallesu kallan wulak’anci kana yace “Nakusa yadda k’wallan Mangwaro na huta da k’uda wannan bala’i har Ina ga ‘yan Mata can Masu jini Ajika ke kuwa kin tsofe kin tsofaddani keda d’anki kunsani A…