RAYUWAR IRFAN CHAPTER 1 BY (UMMU KHAIRIYYA)

RAYUWAR IRFAN CHAPTER 1 BY (UMMU KHAIRIYYA)
RAYUWAR IRFAN CHAPTER 1 BY (UMMU KHAIRIYYA) Www.bankinhausanovels.com.ng  ✍️Irfan!!!! Irfan!!! wata Matashiyar mace na hango Kan wata kujerar katako tana ta kwad’a kira Wani Yaro ne da  beze Gaza Shekara 17 ba ya fito daga wani d’aki na k’asa Jikinsa Sanye da Uniform Me launin Rawaya, kusa da Matar data kirashi yazo ya Zauna gefenta Kan wata ya loluwar tabarma kana yace “Mommah nagama Shiryawafa” Dak’uwa tayi Masa Sannan Tace “Irfan Na hanaka kirana da Sunan Ya hudawan Nan Amma kak’i dainawa ko? . Murmushi Ya yi Yace “Mommah bama wannan ba kinsan jiya A School ko Magana banyiwa Mubarak ba, Saboda na Ganshi da Su Sadi Reeza Shiyasa, Yana taimin magana Amma Ni nak’i kulashi”. “Hmmmmm Irfan kenan kasan Baze gane Me kake nufiba Ahaka, kamata Ya yi  kaja shi Ajiki ka nuna Masa Abin da yakeyi badai dai bane. Hakane zaka cetoshi daga Rayuwar dayake so yajefa kansa”,  “To Mommah Bari nawuce Saboda Kar na makara, Addu’ar fatan Alkairi Tai Masa  tare da Samasa Albarka. Ficewa Ya Yi daga   gidan cikin…