RAWANIN TSIYA CHAPTER 9 BY FADEELAH RAWANIN TSIYA CHAPTER 9 BY FADEELAH Www.bankinhausanovels.com.ng Kamar yadda aka tsara, Abbu (Hanan’s Father) ya zo Nigeria sun hadu da su Big Daddy (Yazeed’s father) da Dad (Faisal’s Father) da Barrister mijin Hafsat, Yazeed da Faisal sun je Kano neman auren Sadiq.. Paapa da abokanen shi sun karbi baqin nasu cikin karramawa. Dayake dai harka ce ta girma komai anyi shi cikin tsari.. A nan suka nemi a sanya ranar biki Sati biyu kacal…2 Paapa ya dan yi mamakin jin sun buqaci ayi bikin so soon amma kuma daga baya sai yayi tunanin qila shi Sadiq din wants to just quickly fulfill his wish ne and send her back kamar yadda ya umurce shi..1 Sun jaddada ma Paapa cewar basu buqatar komai na daga kayan daki da sauran su tunda dama ba addini ya tsara lallai sai anyi haka ba.. All necessary formalities were done and it became official- Auren Sadiq da Hanifa nan da sati biyu! Hankalin Hanifa ya tashi jin cewar an sa ranar bikinta in 2 weeks- bikinta da maqiyin ta SADIQ. Sossai abun ya dame ta.. gaba da…