RAWANIN TSIYA CHAPTER 10 BY FADEELAH

RAWANIN TSIYA CHAPTER 10 BY FADEELAH
Www.bankinhausanovels.com.ng  6 days later.. ABUBAKAR SADIQ BUNZA RESIDENCE ASOKORO A yau kwanan ta shidda a gidan Sadiq.. tun ranar da aka kawota bata gan shi ba.. Hanifa dai a ranar da aka kawota gidan bayan kowa ya tafi kawai hayewa gadonta tayi abinta tayi bacci.. Washegari ranar Lahadi ne ta samu damar zagaya gidan.. Sossai gidan Sadiq ya bata mamaki.. Bata taba ganin tsarin gida irin shi ba a rayuwarta. Gida kamar Zane.. like 70% na abubuwan da ta gani ma bata gane ko meye su ba.. Babu qarya an narka dukiya a cikin gidan! Aikuwa dai gidan Sadiq ya mayar da ita first class baqauya.. Duk da ta tsani mai gidan sossai gidan ya birge ta.. ji take dama ta kore shi ta cigaba da zama a gidan har abada amma kuma inaaa… hakan bazai yiwu ba.8 A yanzu jira kawai take su hadu ta karta mishi rashin mutunci ya sallame ta. A cikin kwanakin nan shidda kuwa a kullum sai Naana ta aiko mata da abinci breakfast, lunch da dinner.. Har lambar wayarta ta aiko aka bata da saqon cewar idan tana da matsala she s…