RANA DAYA CHAPTER 12 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI RANA DAYA CHAPTER 12 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Hajiya ta ce, “Shi ke nan gashi nan zai zo yanzun.” Ta kalli Mustapha, sai kaje ka dauko ta dan sarki a surutu da ka tada mata hankali.” Aliya tana asibiti lokacin da Mustapha ya kirata ya fada mata ciwon angonta, duk hankalinta ya tashi. Taso taje gida ta canza kaya amma zuciyarta ta fada mata ciwon da aka kwantar da mutum, kuma har aka kira ta aka faca mata gaskiya da matsala. Ta dauki uziri, sannan ta dubi kawarta Aisha ta ce, “Kina ga in tafi a haka?” Ta ce “Kijo mana ai kayan ki a goge suke tsaf!” Ta kira Ya ce, “Ko kin shiga sai na bi ki. Dama dai ta hudun ce na samu, shi ne ni ke son ki sa ba ki a jone ta cikin bikin.” Ta hade fuska, “Kai bana son maida bara bana, an riga an wuce nasan tunda kayi uku ai dole zaka yi ta hudu, amma ka bari sai can gaba.” Ya ce, “Haba Kaka! Don Allah ni a hada rana daya, dama su hudu na gani a cikin gara kawai mafarkina.” Taja tsaki, “Mafarkin ka na banza tunda kai b…