RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 3 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 3 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 3 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI  Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya  dawo. Ka ban tausayi sai naga duk ka fada.” Ya ce”Ai naso in zo in da ki ke lokacin, Salma ce bata ci abinci ba, na fita na siyo mata.” Gaban Aliya ya fadi. Ta dake ta ce, “Ai da ka kira ni nan ga  Www.bankinhausanovels.com.ng abinci sai yanzu ma na kwashe kayan.” Ya ce, “Tana dakina ita daya ce, ta bani tausayi, har kusan karfe biyu ina gurinta. Aliya ta sake danne kishinta tace, “Allah Sarki! Da ka rako ta nan sai mu kwana. Ya ce, “Babu komai, yanzun ma tana ta bacci.” Ta ce “Daya ‘yar uwar tawa fa ta Kano?” Ya ce, “Yanzun zan kira ta, in mun gama waya.” Ta ce, “To ka shigar da gaisuwata. Ya Nafisa?” Ya ce, “Tana lafiya, da na shiga gurin Hajiyarmu na ganta.” Ta ce, “To Masha Allah.” Bayan sun yi sallama ne ya kira Amna. Ta ce, “Honey sai yanzun ka tuna da ni ko?” Ya ce, “Kiyi hakuri honey, ban samu sukuni ba. Kina lafiya ke da duk mutanenki ko?” Ta ce, “Duk muna lafiya. Yaushe zan gan ka ke nan?” Y…