RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 10 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 10 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 10 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya  Shatima ya kalli agógonshi, sha dayan dare sam bai so ya kai wannan lokacin ba, alhali yana dakin Nafisa, domin shi ya san korafi ta da mita, har bai so ya mata wani kuskure, don baya son tun yanzun ya fara nuna fushinsa. Kuma fita ce ta kama shi ta dole za su ga Gwamna. Daga can suka wuce bikin wani abokin aikinsu. Shatima ya mike tare da dafa na kusa da shi. “Abubakar ba zan iya jira a gama wannan Dinner din ba. domin iyalaina suna zuba ido.” Shima ya mike, “To ai dole nima in tashi tun da kai za ka sauke ni a kawo, ka manta motana tana can gurin aiki?” Shatima yayi fakin ya fito, duk da yayi ma Nafisa sako ta waya cewa sun fito, amma haryanzun gaban shi yana faduwa. Ya kwankwasa kofar, kusan sau hudu, sannan ya kira layin ta sau uku, amma bata daga ba, ya saka makullin mota yana kwankwasawa. Ranshi ya soma ɓaci, domin yasan taji. Har ya fusata zai tafi mota ya shiga ya kwanta, don ba zai je daki…