RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 1 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 1 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI RANA DAYA BOOK 2 CHAPTER 1 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Ba su lura da cewa Aliya tayi mutuwar tsaye ba ne sai da Aisha ta waiwayo da nufin yi mata magana, ta zaci guri ta basu su fara shiga. ” Ta waiwaya ta kalli inda Aliyar take kallo, sai Www.bankinhausanovels.com.ng taga Shatima zaune ya tasa Salma an gama wanke mata kai ana tajewa da handrayer… Wash! Bari in tsaya a nan sai mun hadu a littafi na biyu don jin ya ya za ta kasance? RANA DAYA 2 Madina, ta ce “Shigo mana Amarya.” Hakan da ta fada shi ne ya janyo hankalin Shatima ga barin kallon gashin Salma, ya kalli inda ‘yanmatan suke. Zumbur! Ya mike da suka hada ido da Aliya. Da yake Shatima namijin duniya ne, sai ya shanye tsoron da ya tsirgo mishi da mamakinshi, sannan ya dan fadada murmushinsa ya ce, “My love kema kar dai gyaran gashi ki ka zo nan?” Ta danne tambayoyin da suka taso mata lokaci daya kusan guda biyar a kan wannan yarinyar da ta gansu tare. Ta dube shi da dan fari ta ce, “Eh, gyaran g…