MALIKA MALIK CHAPTER 18 BY JANAFTY

MALIKA MALIK CHAPTER 18 BY JANAFTY
Www.bankinhausanovels.com.ng  “Lokacin da Bikin Saleema da Sadiq ya rage Saura Wata daya Takardan Transfer din Saleem ta Fito an maidashi Headquatersu ta Katsina, *POLICE HEADQUATER AIRPORT ROUNDABOUT KATSINA STATE* Murna wajen Malika ba”a mgana dama Tafison su koma katsina da Zama ta gaji da zaman Zamfara. Nan da nan suka Fara parking din kayansu na Sawa,Domin komawa katsina,wanda Malika keta murna har Maman Abba na mata Tsiyan zata tafi ta barta,dariya tayi tace haba ai ko Birnin Sin ta koma suna Tare bazasu taba Rabuwa ba,Sati daya da Samun Tranafer din Suka gama duka parking din Abunda zasu dauka sukayi sallama da makota,shima Saleem din already yagama Sallama da Headquater nasu,bayan ya mika Sauran aikin zuwa ga hannu sabon Acp wato Shugaban wajen na yanzu. Maman Abba ta zama kawar alqawari don da ita suka dumguma Zuwa katsina gidan da Daddy yabama Saleem wanda koda suka isa Hajiya ta tura musu su Dose sun gyara gidan,sun musu abinci,babu Abunda ya samu gidan,domin …