MALIKA MALIK CHAPTER 17 BY JANAFTY

MALIKA MALIK CHAPTER 17 BY JANAFTY
MALIKA MALIK CHAPTER 17  BY JANAFTY Www.bankinhausanovels.com.ng  ……………….”””Rayuwar Farinciki tare da Wata Soyayyah mai tsayawa azuciyar masoya Shi Saleem da Malika Suke gudanarwa gwanin ban Sha’awa ga Wanda ya gani,Yadda take mai ladabi da biyayyah yafi komai burgeshi da ita,uwa uba kuma komai zata gudanar sai da Shawaranshi da kuma izininshi. Malika tana da tarin Dukiya wanda batasan iyakarta ba, akallah bankunanta sunfi guda 5 kuma kowanne banki Duk wata riban kudi na miliyoyi suna Shigo mata harma ta rasa wani Tunani zatayi domin Taimakon al’ummah Dashi Domin dai ita bata da muradin kudi ayanzu haka Kudinta shine mijinta da Yarta,yana mata komai na bukatan Rayuwa da cigaba baya duba tana Dashi komai dayasan hakkinshine yana kokarin kare mata shi Har gobe Kudin da malika ta mallaka bai taba Tsole mishi ido ba,Yana kokarin Dorata ahanyar mai kyau tare da kyakyawan Shawara Domin Rabauta daga Duniya har Zuwa gobe kiyama.. Mganar Filayen datace a bincikamata a malumfashi an samu har Saleem …