UMM ADIYYAH CHAPTER 86 BY AZIZA IDRIS GOMBE UMM ADIYYAH CHAPTER 86 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng gaza yarda za ta zo ta yi shi da TJ. Ne suka ji sa makulli, sai ga sallamar Zaid ya shigo. Cikin fara’a suka yi musabaha da TJ. Sannan ya ce “Madam, sannunku da zuwa.” Jakar kwamfutarsa ya ajiye da kwat dinsa, san- nan ya dawo ya zauna a kujerar da Umm Adiyya take zaune da Minaal a han- nunta, idan ka gansu sunyi dagwas dasu kamar ka sace, take TJ. Ya ji wani abu ya murda masa, amma ya yi murmushi kawai. Saboda ya san mutum baya taba wuce rabonsa, kuma Umm Adiyya da Zaid an yi su ne domin juna ko yadda suka dace, yadda koo wane motsinta akan idanun Zaid, yadda suke yiwa Minaal wasa, daga gani ba abinda suke so irin yara dukansu biyu. Suna da wani gamayya na jini da kai na gefe, idan ka zauna da su dole ka ji abin ya ratsa ka. To mun gaisheku, za mu wuce, magariba ta kawo jiki.” TJ. Ya fada yana yunkurin tashi. “Haba da wuri haka? Ku tsaya mu ci abincin dare mana kawai a nan? Twinkle, ku shiga ciki da Maman Minaal mana.” Aa,…