UMM ADIYYAH CHAPTER 84 BY AZIZA IDRIS GOMBE

UMM ADIYYAH CHAPTER 84 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 84 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng  Saudat ta fara girgiza kai kunya kamar ya kar ta, ba tantama da safe ma shigowar Yaya Saadik duba su yana zaune ta sha shayin wata kila shi ya sa Maamin ta fadi hakan yanzu. “Sa min kunun.” Ta fada don ba yadda ta iya. Sai da Maami ta ga ta kafa kai tukun, sannan ta fice a dakin. Asma ta ce, “Ki ka biyewa Maami, sai kin zamo sanuwa kan ki bar gidan nan, kin ga yadda Adda Zubaida ta dawo haihuwar Walid? Da kyar ta koma size dinta. Shi ya sa koda Abban Maama ya ce ko zan zo gida hai huwa, na ce can ma ya yi min.” Saudat na dariya ta ce, “Kin ga ta kanki Asma’ da ki zo gun Maami ki yi kiba, gwamma miki can?” Www.bankinhausanovels.com.ng  Wayar Umm Addyya ce ta yi kara tana dubawa ta ga sako ne daga Zaid. Twinkle, a tsagaita zancen haka nan ko? Ina jiranki a falo.” “Yanzu za mu tafi? Ta tura masa sakon a gag- gauce Ba ta ga amsarsa ba, don haka ta shagala abinta su ka ci-gaba da hira, ba abinda take so irin haduwa gaba daya dangi. Bayan kusan …