RAWANIN TSIYA CHAPTER 8 BY FADEELAH

RAWANIN TSIYA CHAPTER 8 BY FADEELAH
RAWANIN TSIYA CHAPTER 8 BY FADEELAH Www.bankinhausanovels.com.ng  BUGAJE INDUSTRIES KANO- CENTRAL+ A yau Monday Hanifa tayi resuming aiki.. A yau din kuma tun da safe Paapa yayi tafiya zuwa qasar South Africa a dalilin wani business deal da zai yi sealing. Hanifa dai a yanzu haka tun daga ranar da Sadiq ya zo suka yi exchanging words sai ta saki ranta.. Abin mamaki shine tun daga wannan ranar ta daina neman hanyar da zata bi ta wargaza maganar auren instead she is now looking forward to auren don kuwa ta riga ta gama shirya mishi kalolin bala’in da zata yi mishi a gidan shi wanda ko kwana uku bazata yi a gidan ba zata fitine shi ya gaji ya sallame ta.2 Wuraren qarfe Goma da rabi na safe suna zaune a conference room suna meeting.. Sadiq a matsayin shi na General Manager shine yayi chairing meeting din.. Yawanci kusan yana qara jaddada ma kowa muhimmancin role dinshi ne a kamfanin tunda dai as it is lokacin tafiyar shi ya zo, In less than 2 weeks zai tafi. har ma ya riga ya fara shirya hand o…