RAWANIN TSIYA CHAPTER 5 BY FADEELAH

RAWANIN TSIYA CHAPTER 5 BY FADEELAH
RAWANIN TSIYA CHAPTER 5 BY FADEELAH Www.bankinhausanovels.com.ng  ALHAJI ALIYU BUGAJE RESIDENCE NASSARAWA GRA+ A yau Sunday wanda ya kasance 30th September na shekarar.. Hanifa tana zaune a kan gadonta cikin Duvet wuraren qarfe goma da rabi na safe. Bata dade da ta farka daga bacci ba. Da alama dai sauka gadon ne ya gagareta. Tun ranar juma’a da al’amarin nan ya faru take tunanin what next for her regarding Sadiq, she had so many options wanda tayi reducing to just 3- ta cigaba da wulaqanta shi har ya tafi, tayi resigning ko kuma ta cigaba da aikin amma a canza mata department.. bata tsayar da shawara ba amma tabbas cikin wadannan options din zata dauki daya! Wayarta ce tayi qara alamun text message ya shigo. Janyo wayar tayi sannan ta duba… Alert ne na salary. Gani nayi tayi zaraf ta tashi zaune yayinda take qara kallon figures na salary dinta.. Ranta a matuqar bace na ga ta yaye Duvet din da ta rufa da shi tana fadin “ni za’a yi ma rashin mutunci??? saboda kudin shi ne ke circulating a kamfan…