RAWANIN TSIYA CHAPTER 4 BY FADEELAH

RAWANIN TSIYA CHAPTER 4 BY FADEELAH
RAWANIN TSIYA CHAPTER 4 BY FADEELAH Www.bankinhausanovels.com.ng  BUGAJE INDUSTRIES KANO CENTRAL+ Cikin satin nan Hanifa ta koma aiki a kamfanin mahaifin nata yayinda Hafeez shima ya fara aiki a kamfanin. Both Hafeez da Hanifa suna aiki tare da Sadiq ne. Kamar yadda office din Hanifa yake kusa da na Sadiq haka shima ofis din Hafeez yana kusa da nasu. Asali dai tunda Hanifa ta dawo ko sau daya Sadiq bai nemi tayi mishi wani aiki ba.. haka itama bata nemi ya koya mata wani abu ba.. Gashi dama tun ranar da yayi mata fada take ji kamar ta shaqe shi ya mutu ta huta. Tun da ta dawo tayi dedicating time dinta trying to find out information about him wanda har yanzu babu sa’a. Hatta HR ta je neman personal info dinshi amma bata samu ba a dalilin komai yana computer din Musbahu (head HR) and she couldn’t get access for now. Shi kuwa Hafeez tunda ya fara aiki a kamfanin, a ofis din Sadiq yake yini suna aiki tare.. Hafeez dai sossai ya mayar da hankali akan aikin dayake yana da qwalwa tuni yayi picking…. Y…