RAWANIN TSIYA CHAPTER 3 BY FADEELAH

RAWANIN TSIYA CHAPTER 3 BY FADEELAH
RAWANIN TSIYA CHAPTER 3 BY FADEELAH                 Www.bankinhausanovels.com.ng  Days later!! BUGAJE INDUSTRIES KANO-CENTRAL A yau kwana uku kenan da Hanifa ta fara aiki a kamfanin mahaifinta. Kamar dai yadda ta tsara, kwana biyu kawai tayi a Dubai. Sai da Paapa ya qara mata 1million naira saboda qorafin da ta dinga yi. Tayi shopping na kayan sawa masu kyau dukda babu yawa tunda kudin babu yawa.. Hanifa duk yawan kayan da take da su a closet dinta basu ishe ta ba.. kullum burin ta shine ta sa sabon kaya don haka ne kullum tana kan shopping.3 Hanifa ta so a bata ofis din Sadiq amma sam Paapa ya qi. Asali dai an bata wani ofis ne a kusa da na Sadiq din tunda dai she will be working in his department. Paapa ya sa an gyara mata ofis din to her taste dukda dan qarami ne babu laifi an qawata shi da kayan zamani na gani na fada. Hanifa dai tayi qorafi sossai wanda dai as usual da lallashi Paapan nata ya shawo kanta. Kamar yadda Paapa ya buqata tayi aiki tare da Sadiq, ta amince. For now ta ajiye drea…