MALIKA MALIK CHAPTER 14 BY JANAFTY MALIKA MALIK CHAPTER 14 BY JANAFTY Www.bankinhausanovels.com.ng Yana Nunata da yatsa cikin Fushi ya Furta”Ashe haka kike Zahra bansani ba,agidan Uban wa na gayamiki zan saki Malika in ta haihu..? Yaushe na taba tattauna wannan mganar dake don Ubanki..? Yafada yana kwalalo mata ido,.. Daga Zahran har Saleema atare jikinsu ya Fara rawa,Zahra na Dafe da kunci lokaci daya hawaye suka wanke mata Fuska ganin irin Tozarcin da Saleem yayi mata agaban kishiya da yan”uwanta harda zaginta,ganin haka yasa ta jajige Razanarta ta mike ga kanta tana Fadin”Eh mana kazo da borin kunyama Tunda kaga gaban matarkace? in ba kai ka gayamin ba wazai Fadamin ba,ko kasheni zakayi bazan Fasa fadan kai ka gayamin baka Son Malika ba, Baka kaunarta,kai cemin ma kayi baka Kaunar mai kaunar….”Jikake Tim..”!Zahra ta Fadi akasa,wanda Saleem yasa kafanshi ya kwasheta zuwa kasa,kafin ya fara kokarin kwancen belt din wandon Jeans din dake jikinsa cikin Zafin rai da Zuciya yake Fadin. “Ba malika ne baniso ba,kece bantaba…