ZURI'A DAYA BOOK 4 CHAPTER 9 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE

ZURI'A DAYA BOOK 4 CHAPTER 9 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI’A DAYA BOOK 4 CHAPTER 9 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya  Sakar masa key din ta yi ta koma cikin gida da gudu, bin ta ya yi da kallo fuskarsa cike da damuwa yana mamakin abin da ta yi masa ya zai yi ya bi ta, domin bai san kowa ya san da Wannan matsalar tsakaninsu yake so su sulhunta hakan sai ga shi Haana tana so ta fallasa kowa ya sani. Misalin karfe biyar da rabi na yamma mota ta yi parking a cikin    Dan fillo estate kofar gidan Alhaji Jafar wanda muke yau ranar Litinin mota ce taxi ta arport ta kawo Muhammad Jalar Nasir da Kaninsa Abdurrahim ya fito daga cikin motar yana mai mika hade da yi wa Allah godiya da ya kawo su lafiya cikin zuri’arsu murmushi ya saki, yammacin ya yi masa dadi haka kawai yake jin wani irin nishadı yana ratsa masa zuciyarsa. Cikin ransa ya ce, ‘Raihanatu gani nan na dawo cikin rayuwarki nazo miki da wani irin big surprise wanda za ki jima ba ki daina tunawa ba, yau za ki ga Malam M.J dinki a matsayin baban yayanki dan uwanki na jini, what is…