ZURI'A DAYA BOOK 4 CHAPTER 15 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE

ZURI'A DAYA BOOK 4 CHAPTER 15 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI’A DAYA BOOK 4 CHAPTER 15 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya  Yaya Muhammad dole ne Haana ta shiga cikin tashin hankali da damuwa hakika tana son ka sona SOsai, ta sha ba mu labarin yadda suka rabu da malaminta a lokacin tana kishirwar son ka sai dai ko kadan ban taba kawo cewa kai ne ba. Hakika ta so Yaya Samcer amma tudna ta gane cewa Rauda na son shi ta kuma gano cewa Ya Abba ya sadaukar da son da yake mata don ta auri Sameer bai duba abin da “yar ywarsa da suke ciki daya da shi ba samun wannan labarin ta birkicewa Yaya Smcer ta cee ba za la aure his ba, har yanzu a haka ake. Da farko Ya Abba take mutukar so, amma da ta ga bai taba ba ta kulawar so ba sai ta ‘yan uwantaka dole ta hakura ta ki fito da maitarta sai kuma ga shi kai Allah ya kawo ka cikin rayuwarta ta fara son ka lokaci daya kuma ka yi mata nisa cikin duniyarta. Don haka sai yanzu ka dawo cikin rayuwarta da duniyarta bayan aminci da shakuwarta da Fadeelah sai kuma ta gane kai ne wanda FAdeelah din tak…