ZURI'A DAYA BOOK 4 CHAPTER 14 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE

ZURI'A DAYA BOOK 4 CHAPTER 14 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI’A DAYA BOOK 4 CHAPTER 14 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng  No.1 hausa novels, site all over the world with more than 5000 books uploaded, the site was found on 2014 by A/I/S All our books are free, we do not charge for uploading , we upload novels, daily and over 400+ chapters montly. Mun tsaya  warce wayar a hannunta ya ce, “Eh, ta zo ta fadi aikenki ta tafí fada miki, cewar ga sakon da na bata Dam! Ta ji gabanta ya fadi jin muryar Yaya Muhammad cikin rashin zato. Cikin in’ina ta ce, Ba ta zo ba ita na biyo na ji ko tana ina.” “Well, ta fada mini sakon ki sai dai na ji na ce ta zo ta fada miki cewa ita nake so ba ke ba, ita ce Raihanatun da na taba fada miki ina da wadda nake so, Haana na san kunyarki take ji yasa ta kasa fada miki to ni ga shi na fada miki fatan za ki sakar min mara na yi fitsari ki huta lafiya.” Yana gama fadin haka ya kashe wayar ya mikaa Haaya abar ta. Mamaki ne karara ya bayyana a fuskar Haaya da Abdul jin furucin da ya yi shin ina Yaya Muhamnmad ya taba…