ZURI'A DAYA BOOK 4 CHAPTER 13 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE

ZURI'A DAYA BOOK 4 CHAPTER 13 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI’A DAYA BOOK 4 CHAPTER 13 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng  DAN WAYE 4/13 Mun tsaya  Kara fadada murmushin ya yi ya ce, “Nine nan Raihanatu Mustapha Naseer Danfillo, na dawo cikin rayuwarki wannan karon da matsayi da yawa na zo miki ba irin wancan lokacin ba da nake a matsayin malamin ki. Yanzu a matsayin yayanki nake wanda ki ke da dangantaka ta jini wanda ku ka hadu cikin ZURI’A DAYA zuriar marigayi Naseer Danfillo sannan kuma masoyi wanda ya dawo cikin rayuwarki domin ki zamo min abokiyar rayuwata farin ciki kuma uwar “ya’yana.  Www.bankinhausanovels.com.ng Da fatan kin yi matukar farın ciki da gani na a daidai lokacin da ba ki taba zaton ganina ba?” Har yanzu mamaki ne a fuskarta ta kasa boye shi ta tsaya tana kallonsa kamar wani mutum- mutumi. “Hey hello Raihana ko har yanzu kin kasa gasgata abin da idanunki ya nuna miki, is not a drem or mnagiation, ni din ne bari na karaso gare ki don ki tabbatar.” Har ya zuwa yanzu mamakin take sai dai ta fi karkata da yadda za ta saita zuciyar…