ZURI'A DAYA BOOK 4 CHAPTER 12 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI'A DAYA BOOK 4 CHAPTER 12 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE ZURI’A DAYA BOOK 4 CHAPTER 12 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Knocking aka yi wa dakinnasa ya bada damar a shigo. Turo kofa aka yi hade da yin sallama da sauri ya mike daga kwanciyar da yake ya amsa sallamar tare da mamakin ganin wanda ya shigo dakin nasa. Ba kowa ba ne illa Malam M.J. Ya dan razana da ganinsa amma da yake wayayye ne sai ya yi saurin dakewa ya ce, ‘A’ah mutanen turai sai yau kenan aka tuno da ni ga guri Zauna. Www.bankinhausanovels.com.ng Ya nuna masa kujera da nuna cewa ya zauna, mika masa hannu ya yi suka yi musabaha. Murmushi Muhammad ya yi ya ce, “To ai tunda ba ka neme mu ba mu sai mu zo inda ka ke tunda hakan ba laifi ba ne. “A yi min UZURI abubuwa ne suka yi min yawa. “An yi maka. Ya fada lokacin da yake Kokarin Zama Kan kujera. Mikewa Mr Samceer ya yi ya ce, ‘Bari na ba ka drink ka sha.” No thank you, ka bar shi kawai. Ba matsala. Ya koma ya zauna. Dauke wuta suka yi na dan wani lokaci saboda kowa da irin abin da yake sakawa a ransa. M. ne ya numtasa ya…