UMM ADIYYAH CHAPTER 77 BY AZIZA IDRIS GOMBE UMM ADIYYAH CHAPTER 77 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng atamfa yruwan tsanwa mai ratsin ruwan gahwa, kayan sun dinku sosai, telanta na Bauchi aka bawa ya yi mata dinkunan express, tunda aka sa lokacin auren a kure, amma gaba daya ba na yarwa saboda yadda ya kware a aikin sa. Gidan Baffa suka je suka gaida su Mama tukun na, nan suka samu wata hidimar guda, an yi soye-soye da gashe-gashe, duk nan tanadi ne na tafiya. Yanzu ta Www.bankinhausanovels.com.ng karasa fahimtar inda Zaid ya saba da tanadin abinci. Anti ma da nata guzurin na turarurruka. Umma ko kayan yaji da na su miya kaya guda ta shake buhu da shi, duk wai nasu ne, tamkar daga nan gidan za ta wuce. Www.bankinhausanovels.com.ng Akwai wasu bakin da suka zo za su koma Jos, nan aka hada Zaid da su, shi ko ya kumbura fuska, ya so su yi tafiyarsu, daga shi sai matarsa, yanzu ba dama ya sake ya yi hira da ita yadda yake so. Umm Adiyya koda suka dauki hanya, idan banda kokarin gimtse dariyarta ba abinda take yi, ya gama hada rai. Sai daga…