UMM ADIYYAH CHAPTER 74 BY AZIZA IDRIS GOMBE UMM ADIYYAH CHAPTER 74 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Amb. Aliyu, abokin Baffa mai dattako da sanin ya kamata. “Allah ya ja girma, ya kara daukaka, mun gode Yallabai. Allah Ya saka da alkhairi.” “Ba komai, ku kuma sai ku kula, ku kiyaye sharuddan zaman aure, ku dubi yadda Annabi (S.A.W) da magabatansa suka gudanar da nasu al’amuran, ku yi koyi da su. Bare ma yanzu abu ya zo da sauki, ka na zaune za ka samu ilimi kan komai na rayuwa. Ku rinka kwaikwayon abinda musu- lunci ya zo da shi, to ku na cikin rabo, amma da zarar kun saki layi, to alkawarin Al- lah ne sai kun ga ba daidai ba. Allah Ya kara hada kanku, ya ba ku zuri’a dayyaba.” “Ameen Ya Rabbi, mun gode sosai. Baffa Al- lah ya saka da alheri.” Zaid ya karasa yana kallon bangaren da Baffa yake zaune. Har yanzu dai a dan tsume yake tam! Da alama albarkacin Amb. Aliyu suka ci har ma ya amsa. “Shi kenan ai tunda ka kawo Ba- banka ya kwatar maka ‘yanci.” Dariya Zaid ya yi yana dan sunne kai, ba Www.bankinhausanovels.com.ng wanda ya kai sh…