UMM ADIYYAH CHAPTER 72 BY AZIZA IDRIS GOMBE UMM ADIYYAH CHAPTER 72 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Akwai matsala, Hajja ta kafe kai da fata ba zancen na maida Ummu, idan ta ga na je da mutane za ta san da gaske na ke yi.” Dariya Salisu ya saka ya dade yana yi. Zaid ya hura hanci yana harararsa, “Wane irin abu ne, ina maka magana ka na min dariya. Ka ji me na ke fada maka kuwa? So suke yi su horarmu a yanzu, a lokacin da ko- mai ya kwance min, ba za ka tsaya a nan ka na dariya ba. A takaice ma, da akwai jirgi ma da dare yanzu za mu tafi.” “Easy Malam, je ka dai da safen ka juyo. Kuma za ka biyani daga kai har Umm Adiyya, “Duk abinda ka ke so,” “Kar ka yarda ka sake batawa ‘yar mutane, idan ka kuskura na shiga maganar nan, don kafun Baffa ya ganka zan maka ba dadi.” “Ka fara sani tunanin kai ke son Ummu ko ni? Duk yadda ka ce hakan za ayi Inshaa Allah ba za a samu akasi ba, yanzu za mu je koo yaya?” “Sai da safe injiniya, je ka kwanta ka na bukatar barci.” “No, matata na ke bukata, ka san duk zancen da za ka tsara saboda gobe k…