UMM ADIYYAH CHAPTER 71 BY AZIZA IDRIS GOMBE UMM ADIYYAH CHAPTER 71 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya har za ka zo dama ka dawo da matar taka shine ka rabu da ita, ka ki a daidaitaku tun lokacin a gaban kowa ka yi fafur. Ka ce ba ka san zancen ba. Ai na dauka ka na da fadin kanka ne, ya sa ka yanke wancan hukuncin. To bari ka ji, na fada maka ko iyayenka za su amince, ni ba zan yarda ka koma zaluntar yarinyar nan ba, akai gaba.” Take fa ya ji hankalinsa ya kara tashi, ya ma rasa ta inda zai fara taro tsohuwar nan, wannan ya sa ya ce, “Idan tokenki tana so ta koma fa?” Wani kallo tayi masa ta ce, “Kai, Malam tashi ka bacen da gani, na ga alama sakin fuska ya janyo ka na min kallon wacce ba ta san me take yi ba.” Shi kam yau nasa ya same shi. **x********** BABI NA ARBA ‘IN DA HUDU Dama Hajja Kubitto yaya, bare ka tabo To- kenta? Dabara daya ta fado masa. Baffan Legas ya kira a waya ya yi masa bayanin ko- mai akan yadda Hajjan ta ciji birki, kuma Baffa ma ya ki motsawa kan batunsa. Da yake kowa ya san yadda Hajjan take da autantan, …