UMM ADIYYAH CHAPTER 68 BY AZIZA IDRIS GOMBE

UMM ADIYYAH CHAPTER 68 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 68 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng  sadonni. Ba ta ko bude su ba, ta kalli abincin da Asma’ ta kawo masu. “Adda abincin nan ban jin cin shi.” “Ke kin koshi da love ko? Sauko ki ci, kafin ki je ki fadi ayi komai ba ke.” “Me din za ayi?” “Tsaya tambayata, auren kuma fa da ke “Tsaya tahowa, asibiti za mu koma ki samu bawan Allahn da ki ka bari a kwance, yana neman mutuwa mana, saboda soyayyarki. Abinda ki ka fada min dazu na game da ki na ji ki na son kasancewa da mutum bla bla bla. Ki je ki fada a inda yake da muhim- manci.” Www.bankinhausanovels.com.ng  Narai-narai! Da idanunta ta yi za ta fara mata wasu hawayen. “Ina ga an samu kuskure ne ki ka riga su Fa’iz zuwa duniya. Komanki shagwaba da kuka. No wonder, ki ka faye yaranta. Maza ci abinci ki je ki ga rabin ranki, kafin mu sa ma miki gadon asibiti a gefen nasa.” Dariya ta yi ta kulle fuskarta cikin jin kunya. “Adda Asma!” ************* “Da gaske ni kam ba zan iya komawa yau ba, sai dai nayi masa sako.” “Ke bakauyiya ce Wall…