TSINTACCIYA CHAPTER 7 BY NIMCY LUV

TSINTACCIYA CHAPTER 7 BY NIMCY LUV
TSINTACCIYA CHAPTER 7 BY NIMCY LUV Www.bankinhausanovels.com.ng  Jikin bango da sauri kuma ya saketa jin foot steps alamar wani zaizo,  kama hannunta yayi ba tare daya kalli fuskarta ba ya fara janta zuwa upstairs Akeela tsoran da yay mata yawa ne yasa ko magana ta kasa, Jikinta ya ɗauki ɓari sanin bata da wani mataimakin sai Allah yasa tabi bayansa babu gardama amma tuni hawaye ya fara bin kyakykyawar fuskarta, Da wani irin ƙarfi cike da Zallar mugunta yake janta zuwa samansa, suna isa bakin ƙofa ya sanya fararan hannunsa masu ɗauke da wasu kwantaccen gashin dogwaye luff dasu,  cikin nutsuwa ya murɗa handle ɗin ƙofar tare da turawa tsayawa yay bakin ƙofar still bakinsa na motsawa alamar tasbihi yake, idanunsa ya buɗe sosai tare da saukewa a saman laɓɓanta wanda suke jajirrr dasu sunyi pink yirrrr dasu, da sauri kuma ya ɗauke idanunsa yana taɓe fuskarsa shiga cikin parlon nasa yayi, Akeela kanta a ƙasa ta riƙe bakin  buhhh ɗinta wacce ta tsaya mata iya cinyoyinta gaba ɗaya fararan dogayen…