MALIKA MALIK CHAPTER 7 BY JANAFTY MALIKA MALIK CHAPTER 7 BY JANAFTY Www.bankinhausanovels.com.ng “”A daren Ranar Dr Abbas,ya kawo sakamakon gwajin Malika inda sakamakon ya nuna Malika tana dauke da ciki har na tsawon Sati goma,wato wata biyu da sati biyu kenan, malika ta karbi takardan ta Tsurama ido,sai taji kwallah na zuraromta,lokaci daya dawani takwalli da kuma natsuwar zuciya Tun bayan data dinga maimaita Innalillahi wa”inna Alaihirraju’un,kawai don kuka ya zama dole ne gareta,ammh lokaci daya tana jin tana bukatar itama abokin da zai kasance shi kadai ne zaiji kanta Aduniya,shiyasa ta daura kudirin kullah kawance da Abunda ke cikinta,kila watarana shi zai zama gatanta. Hankalin Daddy ya bala”in kwanciya lokacin daya ga Malika ta kwantar da hankali,bata kara nuna damuwarta kan cikin ba,Dr Abbas da kanshi ya kawo mata magungunar karin jini,da kuma na sa cin abinci,yawan tarun miyau kuma datakeyi,ya umarce ta data rika yawan shan sweet hakan zai taimaka ya rage tsinka mata yawu. Mganar Amai kuma yace sai zuwa cikinta …