MALIKA MALIK CHAPTER 5 BY JANAFTY MALIKA MALIK CHAPTER 5 BY JANAFTY Www.bankinhausanovels.com.ng Tana Shiga Falon ta tarar da babu kowa ciki sai wasu baki goggoninta na malumfashi dasuke zaune bisa lumtsuma lumtsumar kujerun Falon suna hira… Kallo Daya tayi musu ,bata kara ba bayan taja musu uban dogon tsaki ba wanda tacema kala ta tsallakesu zuwa bedromm din Daddynta tana kwalamai kira,anan ma wayan Fitowa tayi a hargitse daga Falon tayi Falon kasa bibbiyu take hada Steps saboda yadda Ranta yake amatukar bace,gana Abunda tagani ga kuma na ganin wayanan zugan yan kauyen da suke zaune musu agida basu Tafi ba. Tana saukowa Falon Tashiga kwalama Hajiya kira muryanta akaushe…”Hajiya…?Hajiya…? Take Fada tana takowa zuwa tsakiyar Falon Fuskarta babu Annuri tana bin mutanen dake zaune da wani wulakatattacen kallo…. Joda ce ta Fito daga dakin Hajiyar tana Fadin”Anty Malika lafiya,…? Kallonta tayi tana wani mele baki a sangarce tace”Bai shafeki ba,juz ina hajiya…? Ta bude baki tayi mgana sai ga Hajiya ta Fito daga wani bangare na…